-
Hillary Clinton Ta Yi Kakkausar Suka Kan Jawabin Trump Dangane Da Shirin Makamashin Nukiliyar Iran
Oct 14, 2017 15:38Tsohuwar sakatariyar harkokin wajen kasar Amurka ta bayyana furucin da shugaban kasar Amurka ya yi dangane da yarjejeniyar da aka cimma kan shirin makamashin nukiyar kasar Iran da cewa: Kaskanta matsayin Amurka ce.
-
Babban Sakataren Kungiyar "NATO" Ya Bukaci Da A Taimakawa Kasar Libya.
Oct 14, 2017 08:23Babban Sakataren Kungiyar ta "Nato" Jens Stoltenberg ya fadawa jaridar kasar Italiya ta Onir, cewa;Wajibi ne kungiyoyin kasa da kasa da su taimakwa kasar Libya.
-
Shugabanni da Cibiyoyin Kasa Da Kasa Na Ci Gaba Da Mai Da Martani Ga Jawabin Trump Kan Iran
Oct 14, 2017 02:19Shugabanni da cibiyoyin kasa da kasa na ci gaba da mai da martani ga jawabin da shugaban Amurka Donald Trump yayi a daren jiya dangane da sabuwar siyasar gwamnatinsa kan Iran da kuma yarjejeniyar nukiliya inda suka nuna goyon bayansu ga yarjejeniyar nukiliyan.
-
Amurka: Trump Ya Janye Goyan Bayan Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
Oct 13, 2017 15:41Shugaba Donald Trump na Amurka ya sanar da janye goyan bayan kasarsa ga yarjejeniyar nukiliyar da mayan kasashen duniya suka cimma da Iran.
-
MDD : Kwamitin Sulhu Zai Saurari Kofi Anan Kan Batun Myanmar
Oct 13, 2017 02:22A wani lokaci nan gaba ne ake sa ran kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai yi wani zama na musamen kan batun kasar Myanmar.
-
UNESCO : Janyewar Amurka Abun Takaici Ne_Bokova
Oct 13, 2017 01:00Babbar Daraktar hukumar kula da ilimi, kimiyya da raya al'adu ta MDD cewa da UNESCO, Irina Bokova, ta ce ta yi bakin ciki sosai da kudurin Amurka na janyewa daga hukumar.
-
Amurka Ta Sanar Da Janyewarta Daga Hukumar UNESCO
Oct 12, 2017 13:52Amurka ta sanar da janyewarta daga hukumar Majalisar Dinkin Duniya mai kula da kimiya da al’adu (UNESCO) saboda zargin da take yi wa hukumar na rashin goyon baya da kuma nuna kyama ga haramtacciyar kasar Isra’ila.
-
Gargadi Kan Yiyuwar Bullar Kisan Kiyashi A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Oct 12, 2017 08:22Jami'in Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan yiyuwar bullar kisan kiyashi a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sakamakon yadda tashe-tashen hankula suke ci gaba da lashe rayukan al'umma a kasar.
-
Shugaban Hukumar Palasdinawa Zai Kai Ziyara Zuwa Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu
Oct 12, 2017 08:21Shugaban Hukumar Cin Kwarya-kwaryar Gashin Kan Palasdinawa zai kai ziyarar aiki zuwa yankin Zirin Gaza domin zantawa da kungiyar Hamas da nufin warware sabanin da ke tsakaninsu.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Zargi Gwamnatin Myanmar Da Musgunawa Al'ummar Musulmin Rohinga.
Oct 12, 2017 02:52Rahoton da kwamitin kare hakkin bil'adama na Majalisar Dinkin Duniya ya fitar a jiya laraba ya zargi gwamnatin Myanmar da kashe musulmi da kona musu gidaje da dukiya.