-
Yunkurin Dakile Kwararar Bakin Haure Daga Libya
Mar 20, 2017 14:29Ministocin harkokin cikin gida na kasashen gungun tuntuba a tekun bahar Rum sun yi wata ganawa yau Litini domin tattauna hanyoyin dakile kwararar bakin haure tun daga Libya.
-
Dala Miliyan 75 Don Kare Wurare Masu Tarihi
Mar 20, 2017 13:38Wasu Kasashen duniya Bakwai da masu bada tallafi sun alkawarta samar da Dala Miliyan 75 na Amurka domin kare wurare masu tarihi dake fuskantar barazana yaki da kungiyoyin 'yan ta'adda, musamen a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Gwamnatin Somaliya Ta Zargi Saudiyya Kan Kisan Gillan 'Yan Gudun Hijirar Kasar
Mar 20, 2017 07:13Gwmanatin kasar Somaliya ta zargin gwamnatin kasar Saudiyya da kisan gillan da aka yi wa wasu 'yan gudun hijirar kasar a Tekun Yemen lamarin da yayi sanadiyyar mutuwar alal akalla 'yan gudun hijira 42.
-
Matsin Lambar Yahudawan Sahayoniyya Kan Majalisar Dinkin Duniya
Mar 20, 2017 02:19Matsin lambar yahudawan sahayoniyya da kawayensu na kasashen yammacin Turai ya tilasta wa Majalisar Dinkin Duniya janyewa daga kan matsayinta.
-
Ministan Harakokin wajen Jamus ya Ja kunnen Rajab Tayyib Erdogan na Turkiya
Mar 20, 2017 02:11A yayin dake kakkausar Suka kan firicin Shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan da ya yi a kan Shugaban Gwamnatin Jamus, Ministan Harakokin wajen kasar ya ja kunan Shugaban kasar na Turkiya
-
Halbe-halbe na ci gaba da zubar da jini a Garin Chicago na kasar Amurka
Mar 20, 2017 02:03Jami'an 'yan sandan birnin Chicago sun sanar da hallakar Mutane biyu tare da jikkatar wasu 10 na daban sanadiyar halbe-halben bindiga a sassa daban-daban na birnin.
-
Muftin Masar: 'Yan Ta'addan Na Murguda Koyarwar Musulunci Don Cimma Burinsu
Mar 19, 2017 07:46Babban muftin kasar Masar, Sheikh Shawki Ibrahim Abdel-Karim Allam ya bayyana cewar kungiyoyin 'yan ta'adda suna mummunar amfani da koyarwar addinin Musulunci da kuma murguda su wajen cimma manufofinsu.
-
An Samu Karuwar Kai Hare-Hare A Kan Masallatai A Kasar Amurka
Mar 19, 2017 03:09An samu karuwar kai hare-hare a kan masallatai da cibiyoyin musulmi a kasar Amurka a cikin wannan shekara ta 2017.
-
Tsohuwar Jami'ar Kwamitin {ESCWA} Ta Yi Suka Kan Matsin Lambar Isra'ila A Kan MDD
Mar 18, 2017 12:33Babbar jami'ar gudanarwa a Kwamitin Kula da Harkar Tattalin Arziki da Zamantakewa a Yankin Yammacin Asiya {ESCWA} ta bayyana cewa: Haramtacciyar kasar Isra'ila da kawayenta suna tsananin adawa da duk wani rahoto da ke fayyace zaluncin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar Palasdinu.
-
Yancin Mallakar Makami Musamman Bindiga Yana Ci Gaba Da Lashe Rayukan Jama'a A Amurka
Mar 18, 2017 11:10Cibiyar kididdiga kan hare-haren wuce gona da iri da makami karkashin dokar 'yancin mallakar makamai a kasar Amurka ta fitar da rahoton cewa: Hare-haren wuce gona da iri da makami sun lashe rayukan mutane akalla 20 a cikin sa'o'i 24 da suka gabata a sassa daban daban na kasar.