-
Al'ummar Canada Sun Bayyana Goyon Bayansu Ga Duk Wani Matakin Haramta Kayayyakin H.K.Isra'ila
Mar 03, 2017 14:20Al'ummar kasar Canada sun bayyana goyon bayansu ga duk wani matakin haramta sayan kayayyakin da haramtacciyar kasar Isra'ila ke samarwa a matsayin jaddada goyon baya ga al'ummar Palasdinu da ake zalunta.
-
Amurka Ta Sake Kai Hari Kan Al-Qaida A Yemen
Mar 03, 2017 06:24Rahotanni da Yemen na cewa jiragen yakin Amurka sun sake kai hari kan gidajen wasu mayakan Al-Qaida ciki har da gidan wani babban kwamandan kungiyar.
-
Malaysia Ta Fitar Da Sammacin Kame Wani Dan Koriya Ta Arewa
Mar 03, 2017 06:04'Yan sanda Malaysia sun fitar da sammacin kame wani ma'aikacin kanfanin jirgin saman Koriya ta Arewa bisa zarginsa da hannun a kisan dan uwan shugaban Koriya ta Arewa.
-
Rasha Ta Ce 'Yan Ta'addan Takfiriyyah Na ISIS Sun Sha Kashi A Syria
Mar 03, 2017 03:25Jakadan kasar Rasha a Syria ya bayyana cewa kungiyar 'yan ta'addan Daesh (ISIS) ta yi rauni a kasar Syria.
-
Barazanar Amurka Ta Ficewa Daga Kwamitin Kolin Kare Hakkin Bil-Adama Na Majalisar Dinkin Duniya
Mar 03, 2017 01:42Wakiliyar kasar Amurka a kwamitin kolin kare hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya Erin Barclay a zaman taron kwamitin a birnin Geneva na kasar Switzerland ta yi barazanar cewa: Akwai yiyuwar kasar Amurka ta fice daga kwamitin kolin kare hakkin bil-Adama ta Majalisar Dinkin Duniya matukar kwamitin ta ci gaba da kokarin takurawa gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Fao: Gargadi Akan Karancin Abinci A Kasashe 37 Na Duniya Da Su ka Hada Da Kasashen Nahiya Afirka
Mar 02, 2017 15:32Hukumar Abinci Ta Duniya ( FAO) ta yi gargadi akan karancin abinci a gabacin nahiyar Afirka.
-
Wakilan MDD Na Ziyara A Yankin Tafkin Chadi
Mar 02, 2017 07:46Wata tawagar wakilan kwamitin sulhu na MDD na shirin soma wata ziyara yau Alhamis a yankin tafkin Chadi domin janyo hankalin duniya akan irin mumunan hali da ukubar da ake ciki a wannan yankin.
-
Jawabin Shugaban Amurka Trump A Gaban 'Yan Majalisun Tarayyar Kasar
Mar 02, 2017 02:05A jawabinsa na farko a gaban 'yan majalisun tarayyar Amurka, shugaban Amurka Donald Trump ya sake jaddada irin rauni da tsaka mai wuyar da Amurkan take ciki, yana mai shan alwashin sake dawo wa Amurkan da 'mutumci da kuma daukakar' da take da ita.
-
MayakanTaliban sun kwace iko da wani yanki a Afghanistan
Mar 02, 2017 01:37Al'umma sun wayi gari da tashin bama-bamai a garin Baglan, abin da yayi sanadiyyar rasa rayuka da dama wanda suka hada da mata da kananan yara.
-
Sojojin Myanmar Sun Bayyana Kisan Musulmi A Matsayin Kare Dokar Kasa
Mar 01, 2017 15:34Rundunar sojin kasar Myanmar ta bayyana kisan kiyashin da take yia kan musulmi 'yan kabilar Rohingya a matsayin kare dokokin kasar da tabbatar da tsaro.