-
Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Ya yi Zama Akan Gwajin Makami Mai Linzami Na Korea Ta Arewa
Feb 14, 2017 03:06Kwamitin tsaron ya jaddada cewa wajibi ne ga kasar Korea ta Arewa da ta kaucewa yin wani gwajin makamin a nan gaba.
-
Sabon Shugaban Amurka Ya Sha Alwashin Taimakawa Najeriya
Feb 13, 2017 15:47Karon farko tun bayan rantsar da shi shugaban Amurka Donald Trump ya tattauna ta waya tarho da wasu shugabannin Afrika a wannan Litini.
-
Rasha Ta Jaddada Muhimmancin Rawar Da Kasar Iran Ke Takawa A Fagen Yaki Da Ta'addanci
Feb 13, 2017 13:54Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada cewa: Rashin damawa da kasar Iran a fagen yaki da ta'addanci lamari ne da bai dace ba.
-
Yan Sanda A Kasar Brazil Suna Ci Gaba Da Yajin Aiki
Feb 13, 2017 02:50Yansanda a kasar Brirazil suna ci gaba da yajin aiki don neman gwamnatin kasar ta saurari kokensu na kyautata yanayin aiki da kuma rayuwarsu.
-
Takaddama Tsakanin Amurka Da MDD Kan Nadin Bafalastine Wakilin MDD A Libya
Feb 13, 2017 02:33Takun saka tsakanin Amurka da wani bangare ba wai wani sabon abun ne ba musamen idan ya shafi jayaya tsakanin Isra'ila da Palestinu, aman wannan karo takaddamar ta fito fili bayan da MDD ta sanar da nadin wani tsohon Jami'in Palestinu a matsayin wakilinta a Libya.
-
Shugaban Ivory Coast Ya Jaddada Matsayar Kasarsa Na Fadada Alaka Da Kasar Iran
Feb 12, 2017 13:44Shugaban kasar Ivory Coast Alassan Ouattara ya bayyana aniyarsa ta karfafa alakar kasarsa da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta dukkan bangarori.
-
Azhar Da ISESCO Sun Jinjina Wa Paparoma Francis Kan Goyon Bayan Musulmin Myanmar
Feb 12, 2017 03:41cibiyar Azahar da kungiyar bunkasa ilimi da al;adun muslunci ta ISESCO sun jinjina wa Paparomoa Francis, dangane nuna takaicinsa da ya yi kan zaluntar musulmin Myanmar.
-
MDD Ta Kare Matsayinta Na Zabin Bafalastine Wakilinta A Libya
Feb 11, 2017 13:43Babban sakatare na MDD, Antonio Guterres, ya kare matsayinsa na zaben tsohon firaministan Palestinu, Salam Fayyad, a matsyin wakilin na MDD a kasar Libya.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Kiyasta Yawan Mutanen Da Rikicin Sudan Ta Kudu Ya Raba Da Muhallinsu
Feb 11, 2017 02:49Majalisar Dinkin Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Tashe-tashen hankulan da suka kunno kai a kasar Sudan ta Kudu tun a shekara ta 2013 zuwa yanzu sun raba mutane fiye da miliyan uku da rabi da muhallinsu.
-
Amurka: Donald Trump Ya Karawa 'Yan sandan Kasar Karfin Aiki.
Feb 10, 2017 07:24Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya rattaba hannu akan wasu sabbin dokoki 3 da su ka karawa 'yan sandan jahohi da tarayya karfin aiki.