-
Kotu ta dauke wasu tsofin 'yan ta'addar ISIS 7 a Faransa
Jul 06, 2016 22:36Wata Kotu a Faransa ta yanke hukunci dauri kan wasu tsofin 'yan ta'addar ISIS 7.
-
Hukuncin Dauri Na Watanni 21 kan Messi
Jul 06, 2016 13:35Wata Kotu a kasar Spain ta yanke hukuncin dauri na tsawon watanni 21 akan shahararren dan wasan Barcelona Lionel Messi da mahaifinsa, saboda samun su da laifin yin coge wajen biyan haraji.
-
Barka da sallah na Shugaban Rasha ga musulmin kasar Sa
Jul 05, 2016 11:01Shugaban Kasar Rasha ya yiwa Al'ummar musulmin kasar sa barka da sallah.
-
Tsanantar Hare-haren Ta'addanci A duniya.
Jul 05, 2016 07:23al-Mayadeen: Shan Kashin Da'esh Ne Ya Sa Su ke Tsananta Kai Hare-hare.
-
Kasashe Da Dama Sun Sanar Da Gobe Laraba A Matsayin Ranar Salla
Jul 05, 2016 00:52Kasashen musulmi da dama sun bayyana gobe Laraba a matsayin ranar idin karamar salla, sakamakon rashin ganin wata a jiya a cikin wadannan kasashe.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Harbi Wani Likita Musulmi A Jahar Texas Ta Amurka
Jul 05, 2016 00:06Wasu 'yan bindiga sun harbi wani likita musulmi mai suna Tajammul Arsalan a cikin jahar Texas ta kasar Amurka a lokacin da yake kan hanyarsa ta isa masallaci domin yin sallar asubahi.
-
Wani Zaben Jin Ra'yin Amurkawa Ya Yi Hasashen Cewa Clinton Ce Zata Shiga Fadar White House
Jul 04, 2016 10:11Hasashen zaben jinra'a yin Amurkawa ya nuna cewa Clinton ce zata shiga White House
-
EgyptAir : An Sake Gano Wasu Sassan Jikin Mutane
Jul 04, 2016 00:54Tawagar masu bincike kan musababbin faduwar jirgin nan na EgyptAir da ya fado a tekun Bahar Rum a watan Mayu sun sake gano wasu sassam jikin mutane.
-
Musulmin South Hamton Da Ke Ingila Ba Za Su Gudanar Da Sallar Idi Ba
Jul 03, 2016 13:23Musulmin birnin South Hamton na kasar Ingila sun ce ba za su gudanar da sallar idin karamar salla ba, saboda dalilai na tsaron lafiyarsu da kuma rayuwarsu.
-
An bude masallaci bayan jayayar shekaru 15 A Faransa
Jul 03, 2016 00:42An bude wani masallaci a birnin Nice da ke kudancin Faransa, bayan mahukuntan yankin sun shafe shekara 15 suna adawa da bude masallacin.