-
Italiya : An Ceto Bakin Haure Sama Da 3.300 A Gabar Ruwan Libya
Jun 26, 2016 13:50kimanin bakin haure 3.324 ne aka ceto a wannan Lahadin a gabar ruwan Libya, kamar yadda jami'an tsaro gabar ruwan Italiya suka sanar .
-
Faransa Ta Alkawarta Bada Sama Da Yuro Bilyan Guda Don Yaki Da AIDS
Jun 26, 2016 13:34Kasar Faransa ta ce zata ci gaba da aiwatar da shirin ta na bada tallafi ga asusun duniya na yaki da cututukan AIDS/ SIDA, babban tari ko TB da kuma zazzabin cizon sauro ko maleria.
-
EU Ta Bukaci Biritaniya Ta Gaggauta Ficewa
Jun 26, 2016 10:51Kungiyar tarayyar turai ta nemi kasar Biritaniya data hanzarta ficewa daga cikin kungiyar.
-
An Nada Sabon Kwamishinan Kudi Na EU Bayan Da Jonathan Hill ya Yi Murabus A Jiya
Jun 25, 2016 13:30Shugaban kwamitin zartarwa na kungiyar tarayyar turai ya sanar da nasa sabon babban kwamishinan kudi na kungiyar, bayan da Jonathan Hill ya yi murabus a jiya.
-
Amnesty Int. Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Kan Rusa Masallacin Musulmi A Myanmar
Jun 25, 2016 10:41Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka dangane da farmakin da wasu 'yan addinin Buda suka kai kan wani masallacin musulmi a kasar Myanmar tare da kone shi.
-
Shuwagabannin Tarayyar Turai Zasu Gudanar Da Taron Tattauna Matsalolin Ficewar Britania Daga Kungiyar
Jun 25, 2016 07:19Shuwagabannin EU 6 zasu tattauna batun ficewar Britania daga kungiyar a birnin berlin a yau Asabar
-
Amurka Na Son Kasashen Duniya Da Su Yanke Huldar Diplomasiyya da Korea Ta Arewa.
Jun 25, 2016 02:52Ma'aikatar harkokin Wajen Amurka ta bukacin ganin an maida Korea Ta Arewa Saniyar Ware
-
Turai: Matsain Lamba Akan David Cameroon Saboda Ficewa Daga Turai:
Jun 25, 2016 02:51Kiran Tarayyar Turai Ga Birtaniya Akan Gaggauta Bankwana da ita.
-
An Ceto sama da 'Yan gudun Hijra dubu biyu A Bahrum
Jun 24, 2016 13:38Jami'an tsaron ruwan Italiya sun sanar da ceto bakin haure sama da dubu biyu a tekun Meditarinia
-
Sabunta Takunkumin Kwamitin Tsaron MDD kan kasar Congo
Jun 24, 2016 10:34Kwamitin Tsaro na MDD ya sabunta Takunkumin da ya dora wa kasar D/Congo na tsahon shekara guda.