-
Priministan Kasar Britaniya Zai Sauka Daga Mulki
Jun 24, 2016 03:47Priministan kasar Biritaniya David Cameron ya bada sanarwan cewa zai ajiye aikinsa bayan ficewar kasarsa daga tarayyar Turai.
-
Biritaniya Ta Fice Daga Cikin Kungiyar (EU)
Jun 24, 2016 02:01Al'ummar Biritaniya sun zabi ficewa daga cikin kungiyar tarayyar turai ta (EU)
-
Allah Wadan Cibiyoyin Kasa Da Kasa Kan Soke Takardar Dan Kasar Ayatullah Isa Qasim A Bahrain
Jun 24, 2016 00:52Cibiyoyin kasa da kasa sun biyo sauran sahun kungiyoyi da al'ummomin duniya wajen yin Allah wadai da nuna damuwarsu kan siyasar tursasawa da amfani da karfi na gwamnatin kasar Bahrain musamman bayan soke takardar shaidar dan kasa na babban malamin Shi'a na kasar Ayatullah Sheik Isa Qasim da gwamnatin ta yi.
-
Ganawa A Tsakanin Ministan Harkokin Wajen Iran da Shugaban Kasar Faransa
Jun 23, 2016 13:45Muhammad Jawad Zarif Ya Gana Da Shugaban Faransa Fransua Hollande
-
Jamus: Wani Dan Bindiga ya jikkata mutane da dama
Jun 23, 2016 13:41Jami'an tsaron sun harbe wani dan bindiga da ya kashe mutane da dama a Jamus.
-
An Fara Gudanar Da Zaben Jin Ra'ayin Mutanen Britania Kan Ci Gaba Da Zama Ko Ficewa Daga Tarayyar Turai
Jun 23, 2016 05:30An fara zaben raba gardama kan ci gaba ko kuma ficewar kasar Britania daga tarayyar Turai a yau Alhamis.
-
Amurka Ta Soki Lamirin Kawayenta Na Bahrain Kan Cin Zarafin Sheikh Isa Kasim
Jun 23, 2016 02:20Wani rahoton da ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta harhada kan cin zarafin bil adama Bahrain wanda kamfanin dillancin labaran Reuters ya samu kwafinsa, ya yi nuni da cewa mahukuntan kasar sun yi watsi da duk wani shiri na sasantawa da kuma yin sulhu da galibin al'ummar kasar masu adawa da salon mulkinsu.
-
Zarif Ya Gana Da Manyan Jami'an Gwamnatin Kasar Faransa A Birnin Paris
Jun 23, 2016 02:13Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya gana da manyan jami'an gwamnatin kasar Faransa a ziyarar da ya kai kasar a jiya Laraba.
-
Putin Ya Kirayi Sojojin Rasha Da Su Zama Cikin Shirin Tinkarar Kungiyar NATO
Jun 22, 2016 11:25Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewar kasar Rasha za ta dau matakan da suka dace wajen fada da abin da ya kira ci gaba da nuna halin kiyayya da kungiyar NATO ta ke nuna wa kasarsa.
-
A Gobe ne Za a gudanar da zaben raba gardama na zama ko ficewar Burtaniya daga kungiyar Tarayyar Turai
Jun 22, 2016 00:53Shugaban Jami'iyar Front National ta kasar Faransa ya bayyana fatansa na gudanar da irin wannan zabe a dukkanin kasashen dake cikin kungiyar EU