-
An fara mayar da kashi na biyu na 'yan gudun hijra daga Girka zuwa Turkiya
Apr 08, 2016 04:43Kasar Girka ta fara mayar da kashi na biyu na yan gudun hijra zuwa kasar Turkiya.
-
Yau Ce Ranar Lafiya Ta Duniya Da Majalisar Dinkin Duniya Ta Kebe
Apr 07, 2016 10:57Yau ce ranar lafiya ta duniya da majlaisar dinij duniya ta kebe da ake gudanar da taruka na kiwon lafiya a kasashen duniya.
-
Dakarun tsaron Jamus za su fadada aiyukansu a Mali
Apr 07, 2016 04:02Kasar Jamus ta ce za ta fadada aiyukan soja a Kasar Mali
-
Aljeriya Ta Ja Kunnan Faransa Kan Badakallar Panama
Apr 07, 2016 01:09Ma'aitakar harkokin wajen kasar Aljeriya ta kirayi jakadan kasar Faransa domin nuna masa rashin jin dadin ta dangane da yadda kafofin yada labaren Faransan sukayi ta sukan shugaba Buteflika akan balakalar kaucewa biyan haraji ta Panama Papers.
-
Cibiyar Enterprise Ta Zargi Shugaban Turkiyya Da Hannu A Mara Baya Ga Kungiyar Da'ish
Apr 06, 2016 12:54Cibiyar bincike ta Enterprise ta kasar Amurka ta bayyana cewa; Shugaban kasar Turkiyya ba zai taba barin a kawo karshen kungiyar ta'addanci da Da'ish mai kafirta musulmi da suka yi kaurin suna a kasashen Siriya da Iraki ba.
-
A kwai shakku kan ajiya makamai a kasar Cote D'ivoire
Apr 06, 2016 05:48Korarru a Majalisar Dinkin Duniya sun Bayyana shakku kan yiyuwar karbe makamai daga hanun wasu Matasa a kasar Cote D'ivoire
-
Amnesty International ta bayyana damuwarta kan yadda aka yankewa Mutane hukuncin kisa A Saudiya
Apr 06, 2016 03:44Kungiyar Kare hakin bil-Adama ta kasa da kasa Amnesty International ta bayyana damuwarta kan yadda aka yankewa Mutane hukuncin kisa A Saudi-arabiya
-
Firayi Ministan Iceland Ya Yi Murabus Saboda Tonon Sililin Panama
Apr 06, 2016 01:07Rahotanni daga kasar Iceland sun ce firayi ministan kasar Sigmundur David Gunnlaugsson ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon bankado abun kunya na kauce biyan kudaden haraji da haramta kudin haramun da wani kamfani na kasar Panama yayi.
-
Kaucewa Biyan Haraji Babbar Matsala Ce Ga Duniya, Inji Obama
Apr 05, 2016 13:34Kwanaki biyu bayan tonon asirin Panama, shugaban Amurka barack Obama ya bayana cewa kaucewa biyan hajari babbar matsala ce ga duniya.
-
Mujallar Charlie Hebdo Ta Yi Dirar Mikiya Kan Musulmin Turai
Apr 04, 2016 22:50Mujallar barkwanci ta kasar Faransa Charlie Hebdo ta yi dirar mikiya kan musulmin nahiyar turai, makonni biyu bayan kai harin ta'addanci a birnin Brussels na kasar Belgium.