-
Rasha Ta Bayyana Cewa: Fitar Amurka Daga Yarjejeniyar Nukiya Ya Zubar Da Mutuncinta
May 09, 2018 02:17Jakadan Amurka a tarayyar turai Vladimir Chizhov ne ya bayyana haka sannan ya kara da cewa matakin babban kuskure ne na tarihi
-
Amurka Ta Kara Dorawa Venezuela Takunkumai Na Tattalin Arziki.
May 08, 2018 14:36Mataimakin shugaban kasar Amurka ya bada sanarwan dorawa yan kasuwan kasar Venezuela 3 da kuma wasu kamfanonin kasar 20.`
-
Qassemi: Zaben Kasar Labanon, Babbar Nasara Ce Mai Muhimmanci Ga Al'ummar Kasar
May 08, 2018 06:41Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, ya taya al'ummar kasar Labanon murnar nasarar gudanar da zaben 'yan majalisar kasar da aka yi yana mai bayyana hakan a matsayin wata nasara mai muhimmanci ga al'ummar kasar.
-
A Yau Ne Trump Ya Ce Zai Sanar Da Matsayinsa Kan Yarjejeniyar Nukiliyan Iran
May 08, 2018 03:19Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sanar da cewa, a yau Talata da misalin karfe 6 na yamma agogin GMT, zai sanar da matsayinsa dangane da yarjejeniyar nukiliyan Iran.
-
An Rantsar Da Vladimir Putin A Matsayin Shugaban Rasha Karo Na Hudu
May 07, 2018 06:39An rantsar da Vladimir Putin a matsayin shugaban kasar Rasha a karo na hudu bayan gagarumar nasarar da ya samu a zaben shugaban kasar da aka gudanar a watan Maris din da ya gabata.
-
Rasha : Ana Shirin Rantsar Da Putin A Wa'adin Mulki Na Hudu
May 07, 2018 01:19A Rasha, yau Litine ce shugaban kasar, Vladimir Putin, zai yi ratsuwar kama aiki a wa'adin mulki na hudu, wanda zai bashi damar ci gaba da shugabancin kasar har zuwa shakara 2024.
-
Sojojin Yemen Sun Tarwatsa Wani Sansanin Sojin Saudiyya A Yankin Asir
May 06, 2018 06:49Sojojin Yemen da suke sami dauki dakarun sa kai na kasar sun kai hari kan wani sansanin sojin Saudiyya da yake yankin Asir da makamai masu linzami inda suka tarwatsa wajen.
-
Trump Zai gana Da Jae-in Gabanin Ganawa Da Kim
May 05, 2018 13:30Shugaban Amurka Donald Trump, zai karbi bakuncin takwaransa na Koriya ta kudu Moon Jae-in a ranar 22 ga wannan watan, gabanin ganawar da aka shirya yi tsakaninsa da Shugaban Koriya ta arewa kim Jong Un.
-
Faransa : Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kyamar Macron
May 05, 2018 12:58A Faransa dubban mutane ne suka fito wata zanga-zanga a wasu sassan kasar ciki har Paris don nuna rashin amincewa da manufofin shugaban kasar Emanuelle Macron.
-
Farashin Danyan Man Ya Tashi A Duniya
May 05, 2018 07:28Zuwa karshen mu'amalar cinikayar da aka yi na jiya juma'a, farashin danyan man fetir ya tashi daga dala 69 zuwa 72 a Duniya