Canza launin fata
Mar 06, 2016 15:26 UTC
shirin lafiya sai da kula na wannan mako ya maida hankali ne kan matsalar shafe-shafe na canza launin fata.
matsalar canza launin fata zuwa fara na son zama ruwan dare gama duniya musamen a nahiyar mu ta Afrika.
hakan kuma a cewar masana sha'anin kiwan lafiya na tattare da matsaloli dake sanya fatar ta badda asalin.
kan wannan batu mun ji ta bakin wasu mata da bisa ga dukkan alamu su matsalar tafi shafa, kafin daga bisani muji ta bakin Dr Abdulahi Dalhatu likitan fa a asibitin fata a jihar kaduna tarayya Najeriya.