Matsalar haifar jarirai ba rai tafi kamari a Afirka
Mar 06, 2016 15:46 UTC
Wani rahoto da wata cibiyar binciken lafiya ta duniya ta fitar ya bayyana cewa an fi haifar jarirai ba rai a Afrika
kimanin jarirai dubu bakwai da dari biyu ake haifuwa ba rai a duniya a ko wace rana, saidai a cewar rahoto matsalar tafi kamari a Afirka.
A kasar Pakistan ne aka fi haifuwar jarirai ba rai a cewar binciken, sai Najeriya da Chadi da Nijar da Guinea da Somalia da Djibouti da Jamhuriyyar Afrika ta tsakiya da Togo da kuma Mali.
shirin lafiya a wannan mako ya gayato muna da Dr Saidu Ahamed kwararan likitan mata na asibitin Dutse dake jihar Jigawa a Najeriya
Tags