-
Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Ya Bar Jam'iyyar APC
Aug 01, 2018 00:59Shugaban majalisar datijjan Najeriya, Bukola Saraki, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
-
An 'Yantar Da Sojojin Kasar Masar Da Aka Sace A Kusa Da Kan Iyakar Kasar Libiya
Jul 31, 2018 14:58Majiyar tsaron Sudan ta sanar da cewa: Sojojin Sudan sun yi nasarar kubutar da sojojin Masar da aka sace a yankin da ke tsakanin kasashen Masar da Libiya.
-
Gumurzu Tsakanin Sojojin Aljeriya Da 'Yan Ta'adda Ya Lashe Rayukan Mutane 11 A Kasar
Jul 31, 2018 14:56Ma'aikatar tsaron Aljeriya ta sanar da cewa: Dauki ba dadi tsakanin sojojin Aljeriya da gungun 'yan ta'adda a shiyar arewa maso gabashin kasar ya lashe rayukan mutane akalla goma sha.
-
Zimbabwe : Manyan 'Yan Hammaya Na Ikirarin Lashe Zabe
Jul 31, 2018 06:47'Yan hammaya a Zimbabwe, sun fara ikirarin lashe zaben shugaban kasar da aka kada kuri'arsa a jiya Litini.
-
An Samu Kusantuwa Tsakanin Eritrea Da Somaliya
Jul 31, 2018 06:46Shugaban kasar Somalia, Mohamed Farmajo, ya kammala wata ziyarar aiki ta kwanaki uku a makofciyar kasar Eritrea, wacce aka bayyana da mai matukar tarihi.
-
Aljeriya Ta Karyata Jita-Jitan Dawo Da Zirga-Zirgar Jirajen Sama Da Isra'ila
Jul 31, 2018 03:05Daraktan Kamfanin jiragen Saman Aljeriya ya karyata jita-jitan cewa Kasarsa za ta dawo da zirga-zirgar jiragen sama tsakaninta da haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
An Tsawaita Aikin Dakarun Turai A Afirka Ta Tsakiya
Jul 31, 2018 02:56Kungiyar tarayar Turai ta tsawaita ayyukan dakarunta na tsawon shekaru biyu a kasar Afirka ta Tsakiya
-
An Kai Hari Kan Mazabu Da Dama A Mali
Jul 31, 2018 02:54Ma'aikatar cikin gidan kasar Mali ta sanar da cewa hare-hren da aka kai runfunan zabe da dama na kasar lamarin da ya janyo tarnaki a makomar zaben shugaban kasar.
-
Kamaru : Fursuna 163 Sun Arce Daga Wani Gidan Kurkuku
Jul 30, 2018 11:36A Jamhuriya Kamaru, wasu mutane da ake danganta wa da 'yan fafatukar a ware a yankin masu magana da turancin Ingilishi sun kubutar da fursuna 163 a wani gidan kurkukun yankin.
-
Najeriya : An Tsige Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano
Jul 30, 2018 10:53A Najeriya 'yan majalisar dokokin jihar Kano da ke arewacin kasar, sun tsige shugaban majalisar, Alhaji Yusuf Abdullahi Ata daga mukaminsa na shugaban majalsiar jihar.