-
ICC Ta Sake Watsi Da Bukatar Belin Laurent Gbagbo
Apr 24, 2018 06:35Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa (ICC) ta sake yin watsi da bukatar bada belin tsohon shugaban kasar Ivory Coast, Laurent Gbagbo.
-
Nijar : Ana Bukin Cika Shekaru 23 Na Hadin Kan Kasa
Apr 24, 2018 06:34A Jamhuriyar Nijar, yau ne 24 ga watan Afrilu ake gudanar da bukin ranar hadin-kan ‘yan kasa, ranar da ta samo asali daga yarjejeniyar zaman lafiya ta farko da aka kulla tsakanin ‘yan tawaye da gwamnatin kasar a irin wanan ranar ta shekarar 1995.
-
Mali : An Gano Malaman Bogi 10,000
Apr 24, 2018 06:33Hukumomi a kasar Mali, na bincike kan gano suwa ke da hannu a badakalar cin bulus da albashin wasu malaman bogi su 10,000 a kasar
-
Mali:'Yan Ta'adda 25 Sun Gudu Daga Gidan Kaso
Apr 24, 2018 02:19Hukumomin tsaron kasar Mali sun sanar da tserewar wasu 'yan ta'adda 25 daga gidan kaso na kudancin Bamako babban birnin kasar
-
Akidar Salafawa Ita Ta Bata Tunanin Al'umma A Kasashen Musulmi
Apr 24, 2018 02:18Shugaban Majalisar Koli ta musulinci a kasar Aljeriya ya bayyana cewa wanzuwar akidar salafiyanci ita ce ta bata tunanin al'umma a kasar da kasashen musulmi.
-
Kimanin Mutane 21 Ne Suka Mutu Sanadiyar Harin Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Apr 24, 2018 02:14Mayakan sa kai dake da alaka da sojojin Najeriya sun sanar da mutuwar mutane 21 sanadiyar harin ta'addanci a jihar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya
-
Kwamandojin Dakarun Kare Juyi Da Na Sojin Iran Sun Jaddada Shirinsu Na Kare Kasar Tare
Apr 23, 2018 13:05Kwamandojin dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) da na sojojin kasar sun bayyana shirinsu na aiwatar da shiri na bai daya da nufin kara karfafa irin shirin da ake da shi na kare kasar Iran daga duk wata barazanar da za ta iya fuskanta bugu da kari kan kare manufofin kasar.
-
An Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Adawa Da Sabbin Dokokin Zabe A Madagaska
Apr 23, 2018 13:05Dubun dubatan mutanen kasar Madagaska ne suka gudanar da wata zanga-zanga a babban birinin kasar a yau Litinin don nuna rashin amincewarsu da sabbin dokokin zabe na kasar da kuma kisan gillan da aka yi wa dan'uwansu a yayin irin wannan zanga-zangar da aka gudanar cikin makon.
-
Amurka Na Shirin Gina Wani Sansanin Sojojinta A Nijar
Apr 23, 2018 13:04Kafafen watsa labaran Amurka sun ba da labarin cewa Amurkan tana shirin gina wani sansanin jiragen saman yakinta marasa matuka a kasar Nijar don amfani da wajen wajen fada da kungiyoyin ta'addanci.
-
Mauritaniya : 'Yan Adawa Zasu Shiga Zabe, Bayan Shekaru 10 Na Kauracewa
Apr 23, 2018 06:40Gungun jam'iyyun da ake kira masu tsananin adawa a Mauritaniya, sun bayyana aniyarsu ta shiga zabukan kasar dake tafe.