-
Jami'an Tsaron Kasar Morocco Sun Sami Nasarar Wargaza Wata Kungiyar Yan Ta'adda.
Feb 15, 2019 15:50Ma'aikatar cikin gida na kasar Morocco ta bada sanarwan cewa ta sami nasarar wargaza wani shirin hare0haren ta'addanci a yammacin kasar.
-
Majalaisar Dokokin Kasar Sudan Zata Fara Aikin Tsawaita Shugabancin Albashir
Feb 15, 2019 15:48A yau ne majalisar dokokin kasar Sudan zata fara tattauna batun yiyuwan shugaban kasa mai ci Umara Hassan Albashir ya shiga takarar shugaban kasa a zaben shekara ta 2020 mai zuwa
-
Masu Sanya Ido A Zaben Shugaban Kasa A Najeriya Sun Yabawa Hukumar Zabe
Feb 15, 2019 15:39Masu sanya ido daga kasashen waje a zaben shugaban kasa wanda za'a gudanar Gobe Asabar a tarayyar Najeriya sun yada da shirin da hukumar zabe kasar ta yi na gudanar da zabe mai inganci a kasar.
-
Nijar : Ana Ci Gaba Da Neman Mutanen Da Suka Bace A Kifewar Kwale-kwale
Feb 15, 2019 01:39Rahotanni daga Jamhuriya Nijar, na cewa, ana ci gaba da neman wasu mutane da suka bata bayan da wani kwale-kwale dauke da mutane kimanin 100 ya kife a kogin Nijar a ranar Laraba data gabata.
-
Gawa Ta Tarwatse Da Likitan Sojoji A Burkina Faso
Feb 15, 2019 00:10A Burkina Faso, wata gawa da aka dana wa bam ta tawatse da wani likitan soji tare da raunata wasu 'yan sanda biyu a yankin Djibo dake arewacin kasar.
-
Majalisar Dokokin Kasar Masar Ta Amince Da Batun Tsawaita Shugabancin Shugaban Kasar
Feb 14, 2019 15:46Majalisar dokokin kasar Masar ta fara aikin tattauna batun gudanar da gyara wa kundin tsarin mulkin kasar wanda zai bawa shugaba Abdulfattaha Assisi damar shugabancin kasar har zuwa shekara ta 2034.
-
Tsohon Shugaban Amurka Ya Zanta Da Shugaba Buhari Ta Wayar Tarho
Feb 14, 2019 15:39Tsohon shugaban kasar Amurka billClinton ya santa da shugaban tarayyar Najeriya Muahmadu Buhari ta wayar tarho.
-
Wata Kotu A Najeriya Ta Ba Da Umarnin A Kamo Babban Alkalin Alkalan Kasar
Feb 14, 2019 07:46Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato majiyar shari'a a Najeriya tana cewa; Kotun da take kula da laifukan alkalai ya ba da umarnin da a kamo babban alkalin alkalan kasar da ya yi murabus
-
An Soki Tsoma Bakin Da Faransa Take Yi A Harkokin Cikin Gidan Kasar Chadi
Feb 14, 2019 07:44Tashar talabijin din Rashatody mai zaman kanta ta bayyana hare-haren da jiragen yakin Faransa su ka kai a kasar Chadi da zummar kare gwamnatin shugaba Idris Deby da cewa ba ya bisa doka
-
An Kashe Mayakn Kungiyar Al-shabab 12 A Cikin Kasar Somalia
Feb 14, 2019 04:30Akalla mayakan kungiyar alshabab 12 ne Amurka ta ce ta kasha a cikin kasar Somalia a jiya.