-
An Gama Shirin Gudanar Da Zagaye Na Biyu Na Zaben Shugaban Kasar Saliyo
Mar 30, 2018 00:33Hukumar zaben kasar Saliyo ta sanar da gama dukkanin shirye-shiryen da ya kamata wajen gudanar da zaben shugaban kasar zagaye na biyu a gobe Asabar bayan dan tsaikon da aka samu sakamakon hukuncin da wata kotu ta fitar na dakatar da gudanar da zaben har sai an saurari karar tafka magudi a zagayen farko na zaben da aka shigar a gabanta.
-
Sudan : An Tsawaita Da Watanni 3 Wa'adin Tsagaita Bude Wuta A Yankunan Dake Fama Da Rikici
Mar 29, 2018 12:18Shugaban kasar Sudan Omar Hassan al-Bashir, ya bada umarnin tsawaita wa'adin tsagaita bude wuta a yankunan dake fama da rikici da watanni uku.
-
Kenya : An Ci Tarar Wasu Manyan Jami'an Gwamnati Saboda walakanta Kotu
Mar 29, 2018 11:55Wani alkalin kotu a Kenya, ya ci tarar wasu manyan jami'an gwamnatin kasar tarar dala 2,000 saboda yin katsin landa a harkokin shari'a.
-
Masar : Al'Sisi Ya Lashe Zabe Da Gagarimin Rinjaye
Mar 29, 2018 11:52Kafofin yada labarai na gwamnati a Masar, sun ce shugaba, Abdel Fattah Al-Sissi, ya lashe zaben shugaban kasar da aka kammala kada kuri'arsa a jiya Laraba da sama da kasha 90%.
-
Magoya Bayan Harkar Musulunci A Najeriya Suna Ci Gaba Da Zanga-Zangar Neman Sakin Shugabansu
Mar 29, 2018 07:43Magoya bayan Harkar Musulunci a Nigeriya suna ci gaba da gudanar da zanga-zangar lumana da taron gangami a birnin Abuja fadar mulkin tarayyar Nigeriya domin neman sakin shugabansu Sheikh Ibrahim Yakub El-Zakzaki.
-
Dambarwar Siyasa Tana Ci Gaba Da Yin Kamari A Guinea Conakry
Mar 29, 2018 07:31Rikicin siyasa tsakanin 'yan adawar Guinea Conakry da gwamnatin kasar yana ci gaba da yin kamari a cikin 'yan kwanakin nan.
-
Sharhi: Kammala Zaben Shugaban Kasa A Kasar Masar
Mar 29, 2018 02:31Tun a yammacin jiya ne aka fara kidaya kuri'un da aka kada a zaben shugaban kasar Masar, jim kadan bayan sanar da rufe dukkanin rumfunan zabe.
-
Nijer:Kungiyar Kare Hakin Bil-Adama Tayi Alawadai Kan Amfani Da karfi Wajen Hana Zanga-Zanga
Mar 29, 2018 01:11Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa a Nijar, (CNDH), ta fitar da sanarwa dangane da zanga zangar ranar 25 ga watan Maris 2018.
-
An Kai Hari Kan Wata Olel A Kasar Mali
Mar 29, 2018 01:09Wasu 'yan bindiga sun kai hari wani Otel dake cikin garin Bandiagara dake tsakiyar kasar Mali.
-
An Hallaka Mutane 10 A Gabashin Kwango
Mar 29, 2018 01:07Kimanin fararen hula 10 ne da wani Mutum da ake zarkin ya nada alaka da 'yan ta'awaye , suka hallaka a wani rikici da ya wakana a garin Beni na gabashin demokaradiyar kwango