-
Masar: An Bude Taron Fasahar Musulunci Domin Fada Da Tsattsauran Ra'ayi
Mar 22, 2018 14:20An bude taron ne na kasa da kasa a birnin Alexadaria na kasar Masar da zummar kalubalantar wuce gona da iri da sunan addini.
-
Mali: An Jikkata Sojojin Kasar Faransa Biyar
Mar 22, 2018 14:19Mai magana da yawun Sojojin Faransa Patrik Steiger ya ce; An jikkata sojojin biyar ne a wani harin da aka kai musu yankin Kidal.
-
Kasashen Afirka Sun Samu Ci Gaba A Kokarin Kafa Kasuwanci Na Bai Daya
Mar 22, 2018 14:19Radiyon Faransa na kasa da kasa ya ba da labarin cewa a yayin taron shugabannin kasashen Afirka sun amince da kafa kasuwa ta bai daya a tsakaninsu.
-
Sojojin Somalia Sun Cafke Biyu Daga Cikin Kwamandojin 'Yan Ta'adda Na Al-shabab
Mar 22, 2018 06:36Rundunar sojin kasar Somalia ta sanar da samun nasarar cafke wasu manyan kwamnadojojin kungiyar 'yan ta'adda ta Al-shabab a kudancin kasar.
-
An Kwato Wasu Mutane Uku Da Aka Yi Garkuwa Da Su Kudu Maso Yammacin Kamaru
Mar 22, 2018 00:50Gwamnatin kasar Kamaru ta sanar da samun nasarar kwato wasu mutane uku da wasu 'yan kungiyar 'yan aware ta yankin Kudu Maso Yammacin kasar masu magana da harshen turancin Ingila suka yi garkuwa da su.
-
Kasashen Afrika 44 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kasuwancin Bai Daya
Mar 21, 2018 14:35Yau Laraba, kasashe 44 na kasashen Afrika sun rattaba hannu kan yarjejeniyar kasuwancin bai daya tsakaninsu mai manufar samar da ci gaban tattalin arziki a nahiyar.
-
Masar : Al'Sisi Ya Musunta Kawar Da 'Yan Takaran Adawa
Mar 21, 2018 13:21Shugaban kasar masar Abdel Fatah Al Sisi, ya yi fatali da zarge zargen cewa ya kawar da 'yan takara adawa da ake ganin zasuyi tasiri a zaben shugabancin kasar dake tafe.
-
Nijar : Isufu Ya Taya Putin Na Rasha Murnar Sake Lashe Zabe
Mar 21, 2018 12:59Shugaba Isufu Mahamadu na Jamhuriya Nijar, ya taya takwaransa na Rasha Vladimir Putin, murna sake zabensa a wani wa'adin shugabancin kasar ta Rasha.
-
Najeriya : 'Yan Matan Makarantar Dapchi 101 Boko Haram Ta Sako
Mar 21, 2018 12:32Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa 'yan matan makarantar sakadaren Dapchi 101 ne kawo yanzu kungiyar Boko Haram ta sako daga cikin 110 da kungiyar ta yi garkuwa dasu.
-
Martanin Majalisar Malaman Aljeriya Kan Fatawar Masu Kafurta Musulmi
Mar 21, 2018 08:31Majalisar malaman addinin muslunci a kasar Aljeriya ta mayar da martani kan fatawar da babban malamin 'yan salafiyya na kasar ya bayar, da ke kafirta wani bangaren musulmi.