-
Kasar Masar Ta Yi Watsi Da Zargin Da Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Kanta
Mar 08, 2018 15:31Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta yi kakkausar suka kan Kwamitin Kolin Kula da Kare Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya dangane da rahoton da ya fitar kan kasarta.
-
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Ya Gana Da Shugaban Kungiyar Tarayyar Afrika
Mar 08, 2018 15:31Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya bayyana shirin gwamnatin kasarsa na taimakawa kungiyar tarayyar Afrika a fagen yaki da ta'addanci.
-
Burundi Ta Mayar da Martani Ga Kwamitin Kare Hakkin Bil Adama Na MDD
Mar 07, 2018 13:50Shugaban kwamitin kare hakkin bil adama na kasar Burundi Jean Baptiste Baribonezeka ya mayar da martani ga kwamitin kare hakkin bil adama na MDD, dangane da zargin kisan kiyashi a kasar ta Burundi.
-
Sudan Ta Kudu Ta Bukaci Shiga Kungiyar Kasasen Larabawa
Mar 07, 2018 08:20Cikin wata wasika da ta aikewa kungiyar kasashen, Sudan ta kudu ta bukaci zama manba a cikin kungiyar.
-
Kasar Guinee Ta Bukaci Kasashen Tchadi, Da Malesiya Hadewa Da Kungiyar OPEC
Mar 07, 2018 08:20Ministan makamashi da ma'adinai na kasar Guinee Equatorial ya bayyana shirin kasashen Kwango, da Tchadi da Malesiya na hadewa da kungiyar kasashe masu arzikin man fetir(OPEC) a takaice
-
Sakataren Harakokin Wajen Amurka Ya Fara Ziyarar Aiki A Afirka
Mar 07, 2018 08:19Sakataren harakokin wajen Amurka ya fara ziyarar aiki a wasu kasashen Afirka inda ya fara da kasar Ethiopia a jiya Talata.
-
Ana Gudanar Da Zabe A Kasar Saliyo
Mar 07, 2018 08:18A wannan laraba ce, al'ummar kasar Saliyo ke kada kuri'u na zaben sabon shugaban kasa tsakanin 'yan takara 16 bayan da wa'adin shugaban kasar mai ci Ernest Bai Koroma ya kawo karshe.
-
Mutane 110 Zazzabin Lassa Ya Kashe A Najeriya
Mar 07, 2018 02:17Hukumomin kiwan lafiya a Najeriya, sun ce mutane 110 ne cutar zazzabin lassa ta yi ajalinsu cikin 353 da suka kamu da ita tun daga farkon wannan shekara ta 2018.
-
An Tsawaita Dokar Ta Baci Da Watanni 7 A Tunusiya
Mar 07, 2018 02:17Gwamnatin Tunusiya ta tsawaita da watanni bakwai dokar ta baki a fadin kasar.
-
Amurka Za Ta Ba Wasu Kasashen Afrika Tallafin Dala Miliyan 533
Mar 07, 2018 02:16Amurka ta alkawarta baiwa wasu kasashen Afrika dake fama da matsalar karamcin abunci sakamakon rikici ko fari, tallafin dala miliyan 533.