-
Shugaban Kasar Ghana Yayi Alkawarin Kawo Karshen Fashi Da Makami A Kasar
Mar 06, 2018 13:09Shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo, ya sha alwashin tabbatar da tsaron lafiyar al'ummar kasar, fada da rashawa da cin hanci da kuma kawo karshen fashi da makami da ke ci gaba da barazana ga tsaro da zaman lafiyan kasar.
-
Buhari Ya Jinjinawa Kokarin Shugaban Kasar Ghana Na Fada Da Rashawa Da Cin Hanci
Mar 06, 2018 13:08Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya jinjinawa kokarin da gwamnatin kasar Ghana take yi wajen fada da rashawa da cin hancin yana mai bayyana aniyarsa na hada kai da shugaban kasar wajen fada da wannan annoba da ta damu kasashen biyu.
-
Mugabe Ya Goyi Bayan Sabuwar Jam'iyyar Adawa Da Za Ta Kara Da Shugaba Mnangagwa
Mar 06, 2018 13:08Tsohon shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya nuna goyon bayansa ga sabuwar jam'iyyar siyasar da daya daga cikin tsoffin janar-janar na kasar ya kafa da nufin kalubalantar shugaban kasar Emmerson Mnangagwa a zaben da za a gudanar nan gaba a kasar.
-
Sudan Ta Kudu Ta Maida Martani Kan Tsoma Bakin Kasashen Turai A Harkokin Kasarta
Mar 06, 2018 08:32Gwamnatin Sudan ta Kudu ta bayyana cewa duk wani matakin tsoma bakin kasashen yammacin Turai a harkokin cikin gidanta musamman daukan matakan matsin lamba kanta ba zasu taimaka wajen wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasar ba.
-
Shugabannin Kasashen Yammacin Afrika Sun Jaddada Daukan Matakin Yaki Da Ta'addanci
Mar 06, 2018 08:31Shugabannin kasashen yammacin Afrika sun jaddada aniyarsu ta hadin gwiwa a tsakaninsu a fagen yaki da ta'addanci.
-
Harin Kunar Bakin Wake Na Boko Haram Ya Ci Rayukan Mutane Uku A Jihar Borno
Mar 06, 2018 02:58Wani dan kunar bakin wake dake kan Babur da ake kyautata zaton dan boko haram ne ya tarwatsa kansa a wani kauye dake wajen Maiduguri babban birnin jahar Bornon Najeriya tare da kashe akalla mutane uku da kuma jikkata wasu 18 na daban.
-
Zambiya Ta Kori Baki 47 Daga Cikin Kasar
Mar 06, 2018 02:58Ma'aikatar 'yan gudun hijra ta kasar Zambiya ta sanar da korar baki 47 dake zaune a kasar ba kan ka'ida ba
-
An Kashe Sojin Senegal Guda A Kudancin Kasar
Mar 06, 2018 02:58Dakarun tsaron kasar Senegal sun sanar da kashe jami'insu guda a yankin Casamance na kudancin kasar
-
Kasashen Nijer,Togo Da Burkina Faso Sun Cimma Yarjejjeniyar Kalubalantar Hare-Haren Ta'addanci
Mar 06, 2018 02:57Shugabanin kasashen Nijer, Togo da Burkina Faso sun cimma yarjejjeniyar aikin tare na kalubalantar hare-haren ta'addanci.
-
Kasashen Yankin Sahel Za Su Yi Aikin Hadin Gwiwa Domin kame Wasu 'Yan Ta'adda 300
Mar 05, 2018 14:01Jami'an tsaro na kasashen yankin Sahel za su gudanar da wani aiki na hadin gwiwa, domin kame wasu 'yan ta'adda masu matukar hadari su 300 a cikin yankunan nasu.