-
Dan Takarar Jam'iyyar Adawa A Kamaru Ya Ce Shi Ya Lashe Zabe Shugaban Kasa Na Jiya Lahadi
Oct 08, 2018 15:28Dan takarar jam'iyyar adawa ta Renaissance Movement (MRC) a kasar Kamaru, Maurice Kamto ya shelanta kansa a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na jiya Lahadi, sannan ya yi kira ga shugaban kasa mai ci Paul Biya da ya mika masa shugabancin kasar a cikin ruwan sanyi ba tare da wani kace-nace ba.
-
Yan Gudun Hijira Daga Kasar Jamus Da Dama Ne Aka Maida Su Arewacin Afrika
Oct 08, 2018 15:26Ma'aikatar Tsaron Kasar Jamus ta bada sanarwa cewa bakin haure da dama ne aka maida su wasu kasashen arewacin Afrika.
-
An fara Kidayar Kuri'un Zaben Shugaban Kasa A Kamaru :
Oct 08, 2018 07:46A Kamaru, an fara dakon sakamakon zaben shugaban kasa da aka kada kuri'arsa a jiya Lahadi.
-
Ana Zaman Makoki A D.R Congo
Oct 08, 2018 07:46A Jamhuriyar Demokuradiyyar Congo, ana zaman makoki na kwanaki uku bayan mummunan hatsarin tankai mai da ya yi sanadin mutuwar mutum akalla 60.
-
Sudan Ta Kara Rage Darajar Kudin Kasarta
Oct 08, 2018 03:44Gwamnatin kasar Sudan ta dauki matakin kara rage darajar kudin kasar, sakamakon matsalolin tattalin arziki da ake fuskanta a kasar.
-
An Kori Ministoci 4 Daga Gwamnatin Kasar Libya
Oct 08, 2018 03:43Shugaban gwamnatin hadin kan kasa a Libya Faiz Siraj, ya kori ministoci hudu daga cikin gwamnatinsa.
-
Mutane 5 Ne Suka Rasa Rayukansu A Lokacin Gudanar Da Zabuka A Kamaru
Oct 08, 2018 03:42Rahotanni dag akasar Kamaru na cewa, akalla mutane 5 ne aka tabbatar da mutuwarsu a lokacin gudanar da zabuka a jiya a kasar.
-
Jam'iyyar PDP Ta Zabi Atiku A Matsayin Dan Takararta A Zaben 2019
Oct 07, 2018 13:37Jam'iyyar PDP a Nijeriya ta zabi tsohon mataimakin shugaban kasar Atiku Abubakar a matsayin dan takararta a zaben shugaban kasar da za a gudanar a a watan Fabrairun 2019 wanda ake ganin zai zama shi ne babbar wanda zai kalubalancin shugaban kasar Muhammadu Buhari wanda shi ma jam'iyyarsa ta APC ta tsayar da shi a matsayin dan takararta.
-
An Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Kasar Kamaru
Oct 07, 2018 13:36Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar a yau Lahadi ne aka gudanar da zaben shugaban kasa a kasar wanda ko dai zai kawo karshe ko kuma ya kara wa shugaba kasar Paul Biya wa'adin mulkin kasar wanda ya shafe sama da shekaru 36 yana mulka
-
Fursunoni Sun Kwace Iko Da Wani Bangare Na Wani Gidan Yari A Sudan Ta Kudu
Oct 07, 2018 13:35Rahotanni daga Sudan ta Kudu sun bayyana cewar wasu fursunoni sun fada wa wasu masu gadin wani gidan yari a birnin Juba, babban birnin kasar inda suka kwance damarsu da kuma ci gaba da riko da ikon wajen tsare mutanen da ke helkwatar jami'an tsaro na kasar.