-
Iran Ta Yi Allawadai Da Kisan Gillar Saudiyya A Kan Fararen Hula A Yemen
Mar 11, 2019 15:06Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana harin da Saudiyya ta kai a jiya kan fararen hula tare da yi musu kisan gilla a gundumar Hajjah ta kasar yemen da cewa abin takaici ne.
-
Iran Ta Mika Sakon Ta'aziyya Ga Al'ummar Kasar Ethiopia
Mar 11, 2019 10:32Gwamnatin kasar Iran ta mika sakon ta'aziyya ga al'ummar kasar Ethiopia dangane da hadarin da jirgin kasar kasar ya yi a jiya a birnin Addis Ababa.
-
Iran : Ruhani Ya Fara Ziyarar Aiki A Iraki
Mar 11, 2019 04:18shugaban kasar Iran, Dakta Hassan Rohani, ya isa birnin Bagadaza na kasar Iraki inda zai fara wata ziyarar aiki ta kwanaki uku.
-
Rouhani Ya Bukaci Pakistan Da Ta Dau Tsauraran Matakai Kan ‘Yan Ta’adda
Mar 10, 2019 10:06Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya kirayi kasar Pakistan da ta dau tsauraran matakan da suka dace wajen fada da ‘yan ta’addan da suke ci gaba da yin barazana ga tsaron kasar Iran.
-
Jagora : Al'ummar Musulmi Na Son Farfado Da Musulinci
Mar 09, 2019 10:33Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran, Ayyatollah Sayyid Ali Khamnei, ya bayyana cewa, a halin da ake ciki yanzu, hankalin duniyar musulmi ya koma kan yadda za'a sake farfado da koyarwar musulinci.
-
Iran: Jagoran Juyin Juya Hali Ya Jagoranci Dashen Itatuwa
Mar 07, 2019 09:48Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran yajagoranci dasa itatuwa a ranar dashen itatuwa ta kasa.
-
Sojojin India, Pakistan Da Kuma Omman Suna Kabar Horo A Iran
Mar 06, 2019 09:21Shugaban Makarantar Koyon aikin soje na kasar Iran DAFUS ya bayyana cewa dalibai masu koyon ayyukan soje daga kasashen waje da dama suna daukan horo a makarantun horar da sojoji a kasar Iran.
-
Gwamnatocin Kasashen Iran Da Lebanon Sun Fara Tattauna Batun Tsaro A Tsakaninsu
Mar 06, 2019 06:17Jakadan kasar Iran a birnin Beyrut na kasar Lebanon ya gana da ministan tsaron kasar ta Lebanon dangane da harkokin tsaro na kasashen biyu
-
Ministan Harkokin Wajen Iran Zai Ziyarci Kasar Syria
Mar 06, 2019 05:56Ma’aikatar harkokin wajen Jamhuriyar musulunci ta Iran ta sanar da cewa; ministan harkokin wajen kasar Muhammad Jawad Zarif zai kai ziyara kasar Syria inda zai gana da shugaba Basshar Assad.
-
Jagora: Kada Ku Bata Lokaci Tare Da Turawa Dangane Da Kyautata Tattalin Arzikin Kasa
Mar 05, 2019 05:02Jagoran juyin juya halin Musulunci Aya. Sayyeed Aliyul Khaminae ya bukaci gwamnatin kasar ta rage dogaro da kasashen Turai don kwatata tattalin arzikin kasar