-
Iran Da Phillipines Na Gudanar Ayyukan Hadin Gwiwa A Bangaren Abincin Halal
Mar 04, 2019 10:18Gwamnatocin kasashen Iran da Philipines suna gudanar da ayyukan hadin gwiwa a bangaren samar da abincin halal.
-
Qasimi: Tsaron Da Kasashen Turai Suke Da Shi A Halin Yanzu Sanadiyar Kokarin Iran Ne
Mar 04, 2019 04:47Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasimi ya bayyana cewa zaman lafiyan da kasashen turai suka samu a halin yanzu donn kokarin da kasar Iran ta yi ne a fagen yaki da ayyukan ta'addanci.
-
Iran Ta Yi Allawadai Da Matakin Buritaniya na Haramta Kungiyar Hezbollah
Mar 02, 2019 13:07Jamhuriya Musulinci ta Iran, ta yi allawadai da matakin mahukuntan birnin Londan, na haramtawa da kuma sanya kungiyar Hezbollah, ta kasar Lebanon, cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda.
-
Zarif: Iran A Shirya Take Ta Shiga Tsakani A Rikicin India Da Pakistan
Mar 02, 2019 08:03Sakamakon rikicin da ya kunno kai tsakanin kasashen Pakistan da India, kasar Iran na kokarin ganin an yi sulhu a tsakanin kasashen biyu.
-
Iran : Jagora Ya Yi Fatan Kafa Alaka Mai Karfi Da Armenia
Feb 28, 2019 06:26Jagoran Juyin Musulunci Na Iran Ya Yi Fatan Ganin An Kafa Alaka Mai Karfi Da Kasar Armenia.
-
Iran Ta Kirayi Kasashen Pakistan Da Indiya Da Su Kai Zukata Nesa
Feb 28, 2019 06:23Ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad Zarif ya tattauna da wayar tarho da takwaransa na Pakistan Mahmud Kurashi inda ya bukaci ganin an kai zuciya nesa.
-
Rauhani Yaki Amincewa Da Murabus Din Zarif
Feb 27, 2019 18:52Shugaba Rauhani yaki amincewa da murabus din da ministan harkokin wajen kasar ta Iran Muhammad Jawad zarif ya mika, yana mai cewa wajibi ne na kasa ya rataya kan zarif ya ci gaba da gudanar da aikinsa domin kare diflomasiyyar kasar Iran a duniya.
-
Rauhani: Al'ummar Iran Za Su Karya Lagon takunkuman Amurka
Feb 27, 2019 07:53Shugaba Hassan Rauhani na Iran ya bayyana cewa, da sannu al'ummar kasar Iran za su karya lago dukkanin takunkuman da Amurka ta kakaba wa kasarsu.
-
Jagora: Al'ummar Iran Ta Kara Karfi A Cikin Shekaru 40 Da Suka Gabata
Feb 26, 2019 17:59Jagoran juyin musulinci na kasar Iran ya bayyana cewa Al'ummar kasar Iran ta kara samun karfi na fiye da shekaru 40 din da suka gabata yayin da makiyanta ke kara raunana
-
Iran Ta Bukaci Pakistan Da India Su Kai Zuciya Nesa A Sabaninda Ke Tsakaninsu.
Feb 26, 2019 17:52Gwamnatin kasar Iran ta yi kira ga kasashen India da Pakistan su kai zuciya nesa a sabanin da ya shigo tsakaninsu a baya-bayan nan.