Yamen: Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki Tsakanin Ansarullah Da Saudiyya.
(last modified Wed, 16 Nov 2016 07:01:13 GMT )
Nov 16, 2016 07:01 UTC
  • Yamen: Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki Tsakanin Ansarullah Da Saudiyya.

Yakin Yamen Zai zo karshe Da yarjejeniyar Yamen

Sakataren harkokin wajen kasar Amurka, John Kerry, ya bayyana cewa; A ranar 17 ga watan Nuwamba, 2016 za a tsagaita wuta a tsakanin Ansarullah na Yeman, da kuma Saudiyya.

Ministan harkokin wajen na Amurka, bangarorin biyun sun kuma amince da su kafa gwamnatin hadin kan kasa zuwa karshen wannan shekara.

An yi kwanaki 600 daga lokacin da Saudiyyar ta fara kai hari ga kasar Yamen, wanda ya yi sanadin kashe mutanen Yamen, 10,000.

Muhammad al-jad'an, wanda shi ne ministan kudin Saudiyya kasar ana binta bashin biliyoyin daloli.