-
Masar: An Bude Binciken 'Yan Majalisar Da Su ka Halarci Taron Kungiyar MKO.
Jul 02, 2017 14:48shugaban majalisar wakilan kasar Masar Ali Abdul Ali, ne ya bada umarnin a bude binciken 'yan majalisar 5 da su ka halarci taron kunkiyar MKO mai fada da tsarin musulunci a Iran.
-
Katar: Ba Mu Tsoron Harin Sojan Saudiyya.
Jul 02, 2017 14:44Ministan harkokin wajen kasar Katar ya ce; kasarsa ba ta da tsoron duk wani harin da Saudiyya za ta kai wa kasarsa
-
Kungiyar ISIS Ta Kona Mutane 12 Lokaci Guda A Iraki
Jul 02, 2017 02:01A cikin wani sabon ta'addanci da kungiyar ISIS ta aiwatar a kasar Iraki, ta kona fararen 12 a garin Hawija dake kudu maso yammacin jihar Karkuk.
-
Hadin Kan Gwamnatin Masar Da Kungiyar Hamas Wajen Tabbatar Da Tsaro A Kan Iyakoki
Jul 02, 2017 02:01Kakakin Kungiyar gwagwarmayar musulinci ta yankin Palastinu ya sanar da cewa yarjejjeniyar baya bayan nan da kungiyar da cimma da Gwamnatin Masar za ta aifar da gagarumin sauyi a yankin
-
Iraki : IS Ta Yi Garkuwa Da Mutane 900 A Hawija
Jul 01, 2017 05:33Majiyoyi wanda ba na gwamnati ba daga Iraki na cewa kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta yi garkuwa da mutane kimanin 900 a lardin Hawija dake kudu maso yammacin yankin Kirkik.
-
Dubban 'Yan Gudun Hijiran Siriya Sun Fara Dawowa Gidajensu
Jul 01, 2017 01:13Hukumar Kolin Kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: 'Yan gudun hijiran Siriya fiye da rabin miliyan ne suka koma muhallinsu a cikin wannan shekara ta 2017.
-
MDD Ta Jaddada Cewa Matakin Sulhu Ne Kadai Zai Warware Rikicin Palasdinu
Jul 01, 2017 01:13Mataimakiyar babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Matakin gudanar da zaman tattaunawa domin cimma matakan sulhu ne kadai zai kai ga warware rikicin yankin Palasdinu.
-
Dakarun Yemen Sun Dakile Harin Sojojin Hayar Saudiya
Jun 30, 2017 13:42Dakarun tsaron kasar Yemen sun dakile wani hari da Sojojin hayar Saudiya suka kai jihar Marib tare da hallaka wani adadi mai yawa daga cikin su.
-
Iraki : Ana Daf Da Kawo Karshen IS A Mosul
Jun 30, 2017 05:27Wani babban kwamanda a rundinar sojin Iraki ya ce nan da 'yan kwanaki, kasar za ta sanar da kwace daukacin ikon tsohon birnin Mosul daga hannun kungiyar 'yan ta'adda ta IS ko (Da'esh).
-
Syria: An Kashe Kwamandojin "Da'esh" Masu Yawa
Jun 30, 2017 02:07Tashar Telbijin din "Russia Today" ta gwamnatin Rasha ta ce; Harin da sojojin Syria su ka kai a Dar'a ya yi sanadin mutuwar kwamandojin Da'esh 10.