-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Kashe 'Yan Ta'addan Da'ish Kimanin 60 A Gabashin Kasar
Jun 07, 2017 02:00Sojojin gwamnatin Siriya sun samu nasarar kashe 'yan ta'addan kungiyar Da'ish kimanin 60 a yankunan da suke garin Dier-Zur a shiyar gabashin kasar.
-
Qatar Ta Bukaci Tattaunawa Da Saudiya Da Kawayenta
Jun 06, 2017 01:18Kasar Qatar ta bukaci tattaunawa da Saudiya da kawayenta bayan da kasashen suka yanke duk wata irin hulda da ita bisa zargin taimakawa ayyukan ta’addanci.
-
Syria : Kawancen Da Amurka Ke Jagoranta Ya Kashe Fararen Hula 21
Jun 06, 2017 01:18Wani harin sama da kawancen da Amurka ke jagoranta da sunan yaki da ta'addanci a kasar Syria ya kashe fararen hula 21 a yankin Raqqa.
-
Kasashen Masar Da Libiya Sun Shiga Cikin Sahun Kasashen Da Suka Yanke Alakarsu Ta Jakadanci Da Qatar
Jun 05, 2017 14:37Bayan da wasu kasashen Larabawan yankin tekun Pasha suka dauki matakin yanke alakar jakadancinsu da kasar Qatar, kasashen Masar da Libiya ma sun rufa musu baya.
-
Qatar Ta Musanta Yin Shisshigi A Cikin Lamuran Kasashen Yankin
Jun 05, 2017 04:18Gwamnatin kasar Qatar Ta Musanta Zargin Wasu Kasashen Larabawa Na cewa tana shisshigi cikin lamaran wasu kasashe a yankin ko kuma tana goyon bayan yan ta'adda.
-
Saudiyya, UAE, Bahrain, Masar, Sun Sanar Da Yanke Alaka Da Qatar
Jun 05, 2017 02:03A yau Litinin gwamnatocin kasashen Saudiyyah, Bahrain, UAE da kuma Masar, sun sanar da yanke alakarsu da kasar Qatar.
-
Iyalan Wadanda Mahukuntan Bahrain Ke Tsare Da Su Na Cikin Damuwa
Jun 03, 2017 15:50Iyalan mutanen da mahukuntan Bahrain suka kama Durraz na cikin damuwa saboda rashin sanin makor danginsu.
-
Sojojin Yamen Da Dakarun Sa- Kai Na Kasar Sun Kai Hare-Hare Kan Sansanonin Saudiyya
Jun 03, 2017 02:26Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kasar sun kai wasu jerin hare-haren daukan fansa kan sansanonin gamayyar sojin hayar masarautar Saudiyya a garuruwan Jizan da Najran na kasar Saudiyya.
-
Tagwayen Hare-hare Sun Kashe Mutane Akalla 30 A Iraki
May 31, 2017 01:22Wasu tagwayen hare haren kunar bakin wake a Iraki ya yi sanadin mutuwar mutane akalla 30 tare da raunana wasu dariruwa a birnin Bagadaza.
-
MDD : Yemen Na Fuskantar Babbar Barazanar Yunwa
May 31, 2017 01:21MDD ta nuna damuwa matuka akan halin da ake ciki kan matsalar kamamcin abunci a kasar Yemen.