-
Wani Sojan Isra'ila Guda Ya Halaka A Yankin Majdal Shams
Jul 17, 2016 06:50Wani sojan haramtacciyar kasar Isra'ila guda ya halaka a yau a yankin majdal Shams da ke cikin tuddan Golan na Syria da yahudawa suka mamaye.
-
An Halaka Sojojin Mamaya 179 A Yemen
Jul 17, 2016 06:50Sojojin kasar Yemen tare da sojojin sa kai na kabilun larabawan kasar sun harba makami mai linzami a kan wani dandazon sojojin mamaya karkashin jagorancin Saudiyya a kudancin Ta'iz, inda da dama daga cikinsu suka halaka.
-
Syria Ta Mayar Wa Babban Sakataren Kungiyar Kasashen Larabawa Da Martani
Jul 16, 2016 06:10Ma'aikatar harkokin wajen kasar Syria ta mayarwa babban sakataren kungiyar kasashen larabawa da martani, dangane da furucin da ya yi kan yiwuwar komawar Syria a cikin kungiyar idan ta cika sharuddan da suke bukata.
-
Kungiyoyin Hizbullahi Da Na Hamas Sun Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka kai Faransa
Jul 15, 2016 12:53A bayanai mabambanta da kungiyoyin gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da na Hamas suka fitar sun yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai birnin Nice na kasar Faransa.
-
Adel Jubair: Dole Ne Mu Kakkabe Hannun Assad Daga Duk Wata Gwamnati Da Za A Kafa A Syria
Jul 14, 2016 23:57Ministan harkokin wajen masarautar Saudiyya Adel Jubair ya sake nanata kamalan da aka saba ji daga bakinsa dangane da makomar shugaba Bashar Assad na Syria a siyasance, inda ya ce za su kakkabe hannun Assad daga duk wata gwamnatin rikon kwarya da za a kafa a nan gaba a Syria.
-
An Kashe Wani Babban Kwamandan (IS) A Iraki
Jul 14, 2016 07:27An kashe wani babban kwamandan 'yan ta'adan (IS), mai suna Omar al-Shishani a kasar Iraqi kamar yadda wata kafar labaran 'yan ta'adan mai suna Amaq ta sanar.
-
Palasdinu
Jul 14, 2016 02:06Majalisar Dinkin Duniya Ta ce: "Za A Ci Gaba Da Rikici A Gabas Ta Tsakiya Idan Ba a Kafa Gwamnatin Palasdinawa ba.
-
Saudiyya : Za'a Yi Shari'a Kan Batun Faduwar Kugiya Kan Harami A Makka
Jul 13, 2016 06:35A Saudiyya nan bada dadewa ba, ma'aikatar shari'a kasar zatayi shari'a kan batun kugiya nan data burma kan harami a Makka ta kuma hadasa mutuwar mutane sama da 100 da kuma raunana wasu kimanin 400 a watan Satumban bara.
-
Kasashe Turai Da Suke Goyon Bayan 'Yan Ta'adda Yanzu Suna Dandana Kudarsu
Jul 13, 2016 01:24Jakadan Kasar Siriya a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Wasu Kasashen yammacin Turai da suke goyon bayan ayyukan ta'addanci, a halin yanzu suke dandana kudarsu daga ayyukan na ta'addanci.
-
Sojojin Yamen Sun Halaka Sojojin Hayar Saudiyya A Kudancin Kasar Ta Yamen
Jul 13, 2016 01:19Sojojin gwamnatin Yamen da dakarun sa-kai sun samu nasarar kashe sojojin hayar masarautar Saudiyya a yankin kudancin kasar.