-
Iraki : Dan Kunar bakin Wake Ya Kashe Mutane 7
Jul 12, 2016 06:48Rahotanni daga Iraki na cewa wani dan kunar bakin wake ya kashe mutane bakwai a Bagadaza babban birnin kasar.
-
Sabuwar Majalisar Ministocin Syria Ta Yi Rantsuwar Kama Aiki A Yau
Jul 11, 2016 11:55Sabuwar Majalisar ministocin kasar Syria ta yi rantsuwar kama aiki a yau a gaban shugaba Bashar Assad, tare da halartar sabon firayi minista da kuma sauran dukkanin ministoci.
-
Kungiyar Hamas Da Sauran Kungiyoyin Palastinawa Sun Mayar Wa Saudiyya Da Martani
Jul 11, 2016 11:53Kungiyar Hamas tare da sauran kungiyoyin palastinawa sun mayarwa Saudiyya da martani dangane da siffanta su da 'yan ta'adda da tsohon shugaban hukumar leken asirin kasar ya yi.
-
Sakataren Tsaron Amurka Na Ziyara A Iraki
Jul 11, 2016 08:08Yau Litinin, sakataren tsaron Amurka, Ashton Carter ya isa birnin Bagadaza na Iraki inda zai tattaunawa da firayi minista Haider al-Abadi akan yaki da kasar keyi da 'yan ta'ada na (IS).
-
Turkiyya : Mutane 37 Ke Tsare Bisa Zargin Harin Santambul
Jul 11, 2016 08:06Rahotanni daga Turkiyya na cewa an sake cafke wasu mutane bakwai 'yan asalin kasashen waje bisa zargin su da alaka da kungiyar IS da kuma hannu a jerin hare hare filin jirgin saman Ataturk na Santambul.
-
Dakarun Yemen Sun Kakkabo Jirgin Leken asirin Saudiya a Birnin Sana'a
Jul 11, 2016 01:18Dakarun sojin Kasar Yemen sun tarwatsa Jirgin Leken asirin kasar Saudiya a sararin smaniyar birnin Sana'a fadar milkin kasar
-
Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asiria Na Kasar Saudia Ya Halarci Taron Yan Ta'adda Ta MKO
Jul 10, 2016 15:01Yerima Turki Al-Faisal ya halarci taron MIKO na shekara shekara
-
Jami'an Tsaro A Masar Sun Halaka Yan Ta'adda 14 A Yankin Hamadar Sinaa
Jul 10, 2016 14:55Jami'an tsaron masar Sun Halaka yan ta'adda 14 a yankin Hamadar Sinaa a yau
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Halaka 'Yan Ta'adda Da Dama A Yankunan Kasar
Jul 10, 2016 06:40Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin Siriya da gungun 'yan ta'adda a yankunan da dama na kasar ya yi sanadiyyar halakar 'yan ta'adda kimanin 30.
-
Ana Zaben Sanatoci A Japan
Jul 10, 2016 01:18Yau Lahadi al'ummar Japan ke kada kuri'a domin zaben sanatoci, zaben da ake ganin zai baiwa jam'iyyar masu ra'ayin rikau ta firayi ministan Shinzo Abe gagarimin rinjaye.