-
Kisan wani Dan Sandar Saudiya A Birnin Makka
May 06, 2016 05:57An Kashe Jami'in Dan Sandar Saudiya a Birnin Makka
-
Jakadan Rasha A MDD Ya Ce An Samu Kwanciyar Hankula A Wasu Yankunan Kasar Siriya
May 05, 2016 11:55Wakilin kasar Rasha a Majalisar Dinkin Duniya ya sanar da cewa; Sakamakon matakin dakatar da bude wuta a Siriya; an samu kwanciyar hankula kuma jama'a suna gudanar da harkokin rayuwarsu cikin aminci a kashi 90 cikin dari na yankunan da ake bata kashi a kasar.
-
Ana ci gaba da kame Palastinawa daga Dakarun tsaron HKI
May 05, 2016 05:44Dakarun tsaron Haramcecciyar kasar Isra'ila na ci gaba da kame Palastinawa da nufin hana Gwagwarmaya da Intifada ta Qudus
-
Wani Sabon Rikicin Ya Kunno Kai Tsakanin Shugaba Da Firayi Ministan Turkiyya
May 05, 2016 01:00Rahotanni daga kasar Turkiyya sun bayyana cewar firayi ministan kasar Ahmet Davutoglo zai yi murabus daga shugabancin jam'iyyar Justice and Development Party (AKP) mai mulki a kasar sakamakon gagarumin sabanin da ke ci gaba da wanzuwa tsakaninsa da shugaban kasar Recep Tayyip Erdogan.
-
Hare-Haren Wuce gona da iri na Sojojin Hayar Saudiya a tsakiyar kasar Yamen
May 04, 2016 13:35Ci gaba da kai hare-Haren Wuce gona da iri na Sojojin Hayar Saudiya ya yi sanadiyar jikkatar fararen hula da dama a tsakiyar kasar Yamen
-
Wani Bapalastine Ya yi Shahada a Hanun Sahayuna
May 04, 2016 13:17Jami'an tsaron HKI sun bindiga wani Bapalastine har Lahira
-
Mutane Da Dama Suka Rasa Rayukansu A Yakin Halab Na Siriya
May 04, 2016 07:48Majiyar labarai daga birnin Halab na kasar Siria sun bayyana cewa yan tabka yaki mai tsanani tsakanin sojojin
-
Kasar Masar Ta Hana Ma'aikatan Diblomasian Kasar Qatar 4 Shiga Kasarta
May 03, 2016 07:28Gwamnatin kasar masar ta hana jami'an diblomasiyar kasar Qatar guda 4 shiga
-
Jerin Hare-Haren Ta'addanci Sun Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa A Kasar Iraki
May 03, 2016 01:01Wasu jerin hare-haren ta'addanci a birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki da kewayensa sun lashe rayukan mutane fiye da 15 tare da jikkata wasu fiye da 40 na daban a jiya Litinin.
-
An Kama Mutane Ukku Wadanda Ake Zato Suna Aiki Da Alqaeda A Morocco
May 02, 2016 07:16Majiyar jami'an tsaro a kasar Morocco ta bayyana cewa Jami'an tsaron suna tsare