-
Ba Zamu Tattauna Makomar Assab Ba A taron Sulhu Geneva, Inji Mu'allem
Mar 12, 2016 14:14Gwamnatin Syria, ta ce makomar shugaban kasar Bashar Assad, ba ya daga cikin abubuwan da za a tattaunawa a taron sulhun da za a fara farkon mako mai zuwa a shiga tsakanin MDD a birnin Geneva.
-
Gaza : Yara Biyu Sunyi Shahada Sakamakon Harin Sojojin Isra'ila
Mar 12, 2016 13:52Rahottani daga Zirin Gasa na cewa yara biyu ne suka yi shahada sakamakon wani hari ta sama da jiragen sojojin yahudawan Israi'la suka kai da safiyar wannan Asabar.
-
Iraki Zata Mayarwa Da Da'esh Martani Game Da Amfani da Makami Mai Guba
Mar 12, 2016 13:09Firaministan Iraki Haidar Al'Abadi ya bayana a wannan Asabar cewa kasar sa zata mayar wa da kungiyar Da'esh martani gameda amfani da makami mai guba da yayi sanadin rasuwar wata 'yar karamar yarinya a kusa da garin Kurkuk dake arewacin Kasar.
-
Jiragen Saman Yakin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Mar 11, 2016 15:36Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu munanan hare-haren wuce gona da iri kan yankunan daban daban da suke kasar Yamen a yau Juma'a.
-
Jiragen Saman Yajin Masarautar Saudiyya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Kasar Yamen
Mar 11, 2016 14:00Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu munanan hare-haren wuce gona da iri kan yankunan daban daban da suke kasar Yamen a yau Juma'a.
-
An sanar da ranar Zaben shugaban kasan Siriya
Mar 11, 2016 06:40Manzon musaman na MDD kan Kasar Siriya ya ce nan da wattani 18 za a gudanar da zaben shugaban kasar Siriya.
-
Ahmad Abu-Ghaid Ya Zama Babban Sakataren Kungiyar Kasashen Larabawa
Mar 10, 2016 23:53Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Bada Sanarwa A jiya Alhamis cewa Ahmad
-
Yaran Kasar Siriya Sun gudanar Da zanga-zanga a yammacin Damuscus
Mar 10, 2016 07:33Kananen Yara na Siriya sun gudanar da zanga-zanga domin nuna rashin amincewar su da killace garin Dariya dake gefen birnin Damuscus
-
Syria / OSDH : An Raunana ''Omar Tchéchène'' Aman Ba'a Kashe Shi Ba
Mar 10, 2016 03:10kungiyar kare hakkin bil Adama ta OSDH a Syria ta bayana cewa an yi wa Omar Tchéchène daya daga cikin kwamandodin 'yan ta'adan (IS) munanen raunuka aman ba'a hallaka shi ba, kamar yadda Amurka ta yi hasashe a wani hari data kai a farkon wannan wata.
-
Gwamnatin Algeria Ta Hana Wani Malamin Wahhabiyawa Shiga Kasarta
Mar 09, 2016 12:57Gwamnatin Kasar Algeria ta hana Mohammad Uraifi wani fitaccen