-
Skripal : Rasha Ba Za Ta Amince Da Duk Wani Rahoto Ba, Sai An Dama Da Ita
Apr 12, 2018 11:48Rasha ta yi watsi da rahoton da hukumar da ke yaki da yaduwar makami mai guba, ta fitar wanda ya tabbatar da zargin da Birtaniya ke yi na cewar Rashar ce ta kai harin da sinadarin da aka kera a kasar kan tsohon jami’in leken asirin Rashar Sergueï Skripal da 'yarsa.
-
Wani Jirgin Soja Ya Fadi A Rasha
Apr 12, 2018 06:44Wani jirgin soja samfarin Yak-130 ya fadi yayin dake gudanar da ayukan koyarwa a jahar Voronezh dake tsakiyar kasar.
-
Rasha: Wasu Da Ake Kira Masu Agaji Ne Suka Shirya Wasan Kwaikwayon Makamai Masu Guba A Syria
Apr 12, 2018 03:51Mataimakin bababn jami'in sojin kasar Rasha da ke kula da ayyukan soji a wajen kasar Janar Virtor Pozen ya bayyana kungiyiyoyin da ke shiga cikin Syria da sunan ayyukan agaji, su ne suka shirya wasan kwaikwayon kai hari da makamai masu guba.
-
Rasha Ta Mayar Da Martani Ga Barazanar Trump Na Kai Hari Kasar Siriya
Apr 11, 2018 13:02Gwamnatin kasar Rasha ta mayar da martani ga barazanar shugaban kasar Amurka Donald Trump na kai hari kasar Siriya, tana mai cewa maimakon kai hari Siriya kamata yayi ya kai wa 'yan ta'adda harin ne.
-
Birtaniya Ta Ki Amincewa Da Bukatar Amurka Na kai Hari A Siriya
Apr 11, 2018 06:46Piraministan Kasar Birtaniya ta bijerewa bukatar Shugaba Trump na kai hari kan kasar Siriya
-
UNICEF Ya Bukaci A Taimakawa Yaran Zirin Gaza
Apr 11, 2018 06:45Asusun dake kula da kananen yara na MDD wato UNICEF ya bukaci a kawo dauki kan kananen yaran Palastinawa a yankin Zirin Gaza.
-
Babban Mataimakin Trump Kan Harkokin Tsaron Cikin Gida Ya Yi Murabus
Apr 10, 2018 14:28Majiyoyin fadar white house daga birnin Washington na Amurka sun ce, babban mataimakin shugaban kasar ta Amurka kan harkokin tsaron cikin gida Tom Bossert ya yi murabus daga kan mukaminsa.
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Rasha Ta Kirayi Jakadan Isra'ila A Moscow
Apr 10, 2018 14:26Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha a yau ta kirayi jakadan Isra'ila a Moscow, domin neman karin bayani kan hare-haren da Isra'ila ta kaddamar a jiya a kan kasar Syria.
-
MDD Ta Maida Martani Kan Harin Makami Mai Guba A Douma Na Siriya
Apr 10, 2018 06:36Cikin wani byani da ya yi na biyu kan harin da aka kai da makami mai guba a garin Douma na siriya, saktare janar na MDD ya ce Malijar ba za ta iya tabbatar da kai harin ba a halin da ake ciki.
-
Shugabannin Kasashen Latin Amurka Suna Allah Wadai Da Tsare Tsohon Shugaban Kasar Brazil
Apr 09, 2018 14:23Shugabannin kasashen Latin Amurka suna ci gaba da nuna rashin amincewarsu da tsare tsohon shugaban kasar Brazil tare da yin tofin Allah tsine kan daure shi a gidan kurkuku kan zargin cin hanci da rashawa.