-
Amurka Ta Kakaba Wa Wasu Jami'an Rasha 38 Takunkumi
Apr 06, 2018 13:05Ma'aikatar baitalmalin Amurka, ta sanar da kakaba wa wasu jami'an Rasha su 38 takunkumi, ciki har da wasu makusanta shugaban Rashar Vladimir Putin.
-
Duniya Ta Taimaka Wa Labanon Da Dala Bilyan 11
Apr 06, 2018 11:35Kasashen duniya da suka taru a birnin Paris na kasar Faransa, sun alkawarta taimaka wa kasar Labanon da tallafin kudi da ya kai dalar Amurka sama Bilyan 11.
-
Rasha Ta Gargadi Birtaniya Da Cewa Tana Wasa Da Wuta Ne Kan Zargin Yunkurin Kisan Skripal
Apr 06, 2018 02:04A ranar jiya Alhamis ne dai kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar da wani zama na musamman, kan batun zargin da kasar Birtaniya take yi wa kasar Rasha na yunkurin kisan tsohon dan leken asirin Rasha Sergei Skripal, wanda ya koma kasar Birtaniya baki daya da rayuwa, a yayin zaman na jiya, jakadan kasar Rasha a majalisar dinkin duniya Vassily Nebenzia, ya gargadi kasar Birtaniya da cewa tana wasa da wuta ne a hannun kan shirya wannan wasan kwaikwayo.
-
Amurka Ta Amince Da Sayarwa Saudiya Makamai
Apr 06, 2018 02:01Hukumomin Amurka sun amince da bukatar kasar Saudiya na sayar mata da makamai na dala bilyan 1.31.
-
Turai Na Farautar Masu Safarar Bakin Haure Dubu 35
Apr 06, 2018 01:56Mahukumtan kungiyar tarayyar Turai na neman kimanin masu safarar bakin haure zuwa nahiyar su dubu 65, adadin da ya rubanya sau biyu a cikin shekaru 3 da matsalar kwararar bakin hauren ta ta’azara a nahiyar.
-
Shugaban Kasar Faransa Ya Bukaci Kare Hakkokin Kungiyoyin Fararen Hula A Masar
Apr 05, 2018 14:44Shugaban kasar Faransa ya jaddada muhimmancin kare hakkokin kungiyoyin fararen hula a kasar Masar.
-
Sergei Lovrof Ya Ce: Bakar Siyasar Kasashen Yamma Tana Barazana Ga Duniya
Apr 05, 2018 14:36Ministan harkokin wajen kasar Rasha Ya bayyana cewa: Siyasar matsin lamban kasashen yamma musamman matakin kakaba takunkumi kan sauran kasashe tana barazana ga zaman lafiyar duniya.
-
Babbar Kotun Brazil Ta Ba Da Umurnin Daure Tsohon Shugaban Kasar Saboda Rashawa
Apr 05, 2018 06:11Kotun koli ta kasar Brazil ta yi watsi da bukatar da tsohon shugaban kasar Luiz Inacio Lula da Silva ya gabatar mata na gujewa tafiya gidan yari a yayin da yake daukaka karar hukuncin da aka yanke masa kan zargin rashawa da cin hanci da ake masa.
-
Nato Ba Ta Son Yin Gasar Kera Makamai Da Kasar Rasha
Apr 05, 2018 01:58Babban magatakardar kungiyar yarjejeniyar tsaro ta "Nato" ne ya bayyana haka a jiya laraba a kasar Canada
-
Kremlin:Dole Ne Kasar Birtaniya Ta Nemi Uzuri Daga Kasar Rasha
Apr 04, 2018 14:27Kakakin fadar Kremlin ya ce ya zama wajibi Birtaniya ta nemi uziri kan zarkin da ta yi Rasha daga hukumomin Moscow.