-
Rex Tillerson Ya Bayyana Jin Dadinsa Kan Samun Kyautatuwar Alaka Tsakanin Amurka Da Chadi
Mar 12, 2018 16:01Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya bayyana jin dadinsa kan yadda ake ci gaba da samun kyautatuwar alaka tsakanin Amurka da kasar Chadi.
-
China: Shugaba Xi Jinping Zai Ci Gaba Da Mulki Har Illa Masha Allahu
Mar 11, 2018 14:30Shugaban kasar China Xi Jinping zai ci gaba da mulkin kasar har illa Masha Allahu, bayan da jam'iyya mai mulki ta amince da hakan.
-
Amurka : Hadari Ne Tattaunawa Da Koriya Ta Arewa_ Hillary Clinton
Mar 11, 2018 02:21Tsohuwar jami'ar diflomatsiyar Amurka, Hillary Cliton, ta ce hadari diflomatsiyya ne tattaunawar da shugaban kasar Donald Trump ke shirin yi da gwamnatin Koriya ta Arewa.
-
MDD Ta Bukaci Gwamnatin Laberiya Da Ta Fadada Dokar 'Yancin Fadar Albarkacin Baki
Mar 10, 2018 08:20Dan Rahoton MDD ya bukaci gwamnatin George Weah sabon shugaban kasar Laberiya da ta fadada dokar 'yancin fadar albaerkacin baki a kasar
-
Shugabar Kasar Mauritius Za Ta Yi Murabus Saboda Badakalar Cin Kudade
Mar 10, 2018 01:54Shugabar kasar Mauritius Ameenah Gurib-Fakim ta sanar da cewa za ta yi murabus daga mukaminta a mako mai zuwa bayan da aka zarge ta da amfani da katin bashi na sayen kayayyaki da wata kungiya ta kasa da kasa ta ba wa gwamnatin kasar wajen sayen kayayyakin sawa da kuma gwala gwalai wa kanta.
-
Amnesty International Ta Soki Birtaniyya Saboda Sayarwa Saudiyya Jiragen Yaki
Mar 10, 2018 01:52Kungiyar kare hakkokin bil'adaman nan ta kasa da kasa Amnesty International ta yi kakkausar suka ga matakin da kasar Birtaniyya ta dauka na sayar wa Saudiyya da wasu jiragen yaki inda ta ce hakan tamkar kara rurar wutar yakin da ke faruwa a kasar Yemen ne.
-
Duniya Na Maraba Da Shirin Ganawa Tsakanin Shugaban Amurka Dana Koriya Ta Arewa
Mar 09, 2018 10:51Kasashen duniya da dama sun yi maraba da shirin ganawar ba-zata da shugaba Kim Jong-Un, na Koriya ta Arewa ya yi wa Donald Trump na Amurka.
-
Trump Zai Gana Da Kim Jong Un
Mar 09, 2018 08:14Ministan harakokin wajen Amurka ya tabbatar da cewa za a shirya yadda shugaban kasar zai gana da takwaransa na Koriya ta Arewa
-
Birtaniya: An Yake Hukunci A Kan Shugaban Kungiyar Masu Kiyayya Da Musulunci
Mar 09, 2018 01:31Wata kotun kasar Birtaniya ta yanke hukuncin dauri a gidan kaso a kan shugaban kungiyar Britain First mai adawa da addinin musulunci.
-
OIC: Dole Ne A Kawo Karshen Kisan Muuslmi A Sri Lanka Cikin Gaggawa
Mar 09, 2018 01:30Kungiyar kasashen musulmi ta kirayi gwamnatin Sri Lanka da ta dauki matakain kawo karshen kisan musulmi a kasar ba tare da wani bata lokaci ba.