-
Iraki : Ana Ci Gaba Da Jinjinawa Dakarun Da Suka Kwato Mosul
Jul 10, 2017 01:47Duniya na ci gaba da jinjinawa sojojin Iraki da dukkan dakarun da suka taimaka wajen kwato birnin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh.
-
Ci Gaba Da Yin Kira Kan Kawo Karshen Takunkumi Da Kawanya Kan Kasar Qatar
Jul 09, 2017 14:30Shugaban cibiyar kare hakkokin mutanen da ake zalunta a kasar Tunusiya ya jaddada yin kira ga kasashen da suka kakaba takunkumi kan kasar Qatar da cewa: Dole ne su kawo karshen takunkumin tare da maida hankali kan dambaruwar siyasar da take faruwa a cikin kasashensu.
-
UNESCO Ta Sanya Birnin Yazd Cikin Biranen Tarihi Na Duniya
Jul 09, 2017 06:42A yayin taron ta Karo na 41, Hukumar UNESCO Ta sanya Dadadden garin tahirin nan kasar Iran Yazd a cikin jerin Biranen Tarihi na Duniya
-
Kasashe 122 Sun Amince Da Kudirin Haramta Makaman Nukiliya A Duniya
Jul 09, 2017 01:13A zaman babban zauren majalisar dinkin duniya da aka gudanar a jiya, kasashe 122 ne suka amince da kudirin da ke haramta makaman nukiliya, ci gaba da kera su, ko inganta su da kuma barazanar yin amfani da su.
-
Faransa : Macron Zai Kira Taro Kan canjin Yanayi
Jul 08, 2017 13:42Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya sanar a wannan Asabar cewa zai hada wani taro a ranar 12 ga watan Disamba mai zuwa a matsayin na matakin farko kan batun canjin yanayi.
-
Shugabannin Kungiyar G20 Sun Lashi Takobin Yakar Ta'addanci
Jul 08, 2017 13:28Shugabannin kungiyar G20 ta kasashe mafiya karfin tattalin arziki a duniya sun lashi takobin inganta hadin kai don yaki da ayyukan ta'addanci da masu samar musu da kudi.
-
Paparoma Francis Ya Gargadi Shuwagabannin G20 Kan Yake Yake A Duniya
Jul 07, 2017 14:32Shugaban cocin Catholica Na Paparoma Francis ya bukaci kasashen duniya da su kawo karshen yake-yaken da basu da amfani da kuma gasar kera makamai a duniay.
-
Yansanda A Birnin Paris Sun Wargaza Wani Sansanin Yan Gudun Hijira Wanda Ba Ya Bisa Ka'ida
Jul 07, 2017 14:32A lokacin yan gudun hijira suke ci gaba da kwarara zuwa kasashen turai daga yankuna daban daban na gabas ta tsakiya da kuma wasu kasashen Afrika saboda gujewa rikici ko talauci, yansanda a birnin Paris na kasar faransa sun tada wani sansanin yan gudun hijira a arewacin birnin Paris.
-
Majalisar Dokokin Kungiyar Tarayyar Turai Ta Bukaci Sakin Fursunonin Siyasa A Kasar Eritrea
Jul 07, 2017 02:31Majalisar Dokokin Kasashen kungiyar tarayyar Turai ta bukaci mahukuntan kasar Eritrea da su hanzarta sakin fursunonin siyasa ba tare da gindaya wani sharadi ko kaidi ba.
-
Rikici A Gidan Kurkukun Kasar Mexico Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa
Jul 07, 2017 02:14Majiyar tsaron kasar Mexico ta sanar da cewar bullar rikici a tsakanin fursunoni a gidan kurkukun yankin Acapulco da ke jihar Guerrero ya lashe rayukan mutane akalla 28 a cikin daren jiya Alhamis.