-
Wani Alkalin Kotun Tarayyar Amurka Ya Dakatar Da Dokar Trump Ta Hana Baki Shiga Amurka
Feb 04, 2017 02:05Wani alkalin kotun tarayya a Amurka ya ba da umurnin dakatar da aiwatar da dokar hana shigar baki 'yan kasashe musulmi 7 da shugaban Amurkan Donald Trump ya sanya wa hannu yana mai cewa hakan ya saba wa dokokin Amurka.
-
Firayi Ministan Canada Ya Halarci Janazar Musulmin da Aka Kashe A Masallaci
Feb 03, 2017 09:22An gudanar da janazar musulmin da suka yi shahada a lokacin da wani dan ta'adda ya bude wutar bindiga a kansu a lokacin da suke salla a cikin masallacin birnin Quebec na kasar Canada
-
Ya Kamata Gwamnatin Japan Ta Tsawata Kan Matakin Trump
Feb 03, 2017 02:10Jagorar 'yan adawa a kasar Japan, Renho ta bukaci firaministan kasar Shinzo Abe daya tsoma baki kan matakin hana 'yan gudun hijira shiga AMurka na shugaba Donald Trump.
-
Rasha ta gargadi Amurka kan sanyawa Iran sabon takunkumi
Feb 02, 2017 14:10Ma'aikatar harakokin wajen Rasha ta gargadi kasar Amurka da kawo cikas kan yarjejjeniyar da manyan kasashe biyar gami da kasar Jamus suka cimma na makamashin Nikiliyar Iran na zaman Lafiya
-
MDD ta yaba da aiki tare da Kungiyar Tarayyar Afirka
Feb 02, 2017 14:09Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yaba da aiki tare da Kungiyar tarayyar Afirka musaman ma a bagaren tsaro.
-
An Sake Bude Masallacin Quebec Na Kasar Canada Bayan Kisan Masallata
Feb 02, 2017 08:24Bayan shudewar 'yan kwanaki da kisan gillar da aka yi wa massalata a cikin masallacin Quebec a kasar canada, an sake bude kofofin masallacin ga masallata.
-
Amurka Ta Bai wa "Yan Sahayoniya Hasken Gina Matsugunan 'Yan Share Wuri Zauna
Feb 02, 2017 03:09Jami'an Palasdinawa Sun Zargi Amurka Da Bai wa Yahudawa 'Yan Sahayoniya Hasken Gina Matsugunan Yahudawa 'Yan Share Wuri Zauna.
-
Unicef: Halin Da Kananan Yara Su ke Ciki A Gabacin Ukraine Ya Munana.
Feb 02, 2017 03:07Asusun Kananan Yara Na Majalisar Dinkin Duniya ( Unicef) Ya ce Da Akwai Abin Damuwa Akan halin da kananan yaran gabacin Ukraine su ke ciki.
-
Yemen: Sabon Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Ya Fara Da Kashe Mata Da Yaran Yemen
Feb 02, 2017 02:53Sojojin Amurka sun yi furuci da kashe fararen hular kasar Yemen a wani harin da su ka kai a ranar 29 ga watan janairu
-
Kungiyar Tsaro Ta NATO Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Kasar Libiya
Feb 01, 2017 14:03Kungiyar tsaro ta NATO ta yi furuci da cewa: Dole ne ta goyi bayan kasar Libiya tare da taimaka mata a fagen yaki da ta'addanci.