-
Ban Ki Moon Ya Soki Shirin 'Isra'ila' Na Fadada Matsugunan Yahudawa A Yammacin Kogin Jordan
Sep 16, 2016 07:25Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki-moon,yayi kakkausar suka kan goyon bayan da firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila yake ba wa shirin fadada matsugunan yahudawa 'yan share guri zauna a yankunan Palastinawa da suke yammacin Kogin Jordan.
-
Jami'an Sojojin Amurka Sun Yi Kashewa Wa Gwamnatin Kasar Kan Rage Yawan Kudin Da Ake Warewa Tsaron
Sep 16, 2016 01:57Manya manyan janar janar na sojojin Amurka sun yi kashewa wa gawamnatin kasar kan rage yawan kudaden da ake warewa harkokin tsaron kasar
-
Kungiyar Tarayyar Turai ta sabunta takunkumin da ta Kakabawa Rasha
Sep 15, 2016 11:53Kungiyar tarayyar Turai ta sabunta takunkumin da ta kakabawa wasu kamfanoni da Mutanan kasar da Ukrene
-
MDD / Libya : Bakin Haure 235,000 Ke Zawarcin Shiga Italiya
Sep 15, 2016 05:06MDD, ta yi gargadin cewa bakin haure kimanin 235,000 dake Libya yanzu haka ke shirye domin kwarara zuwa Italiya.
-
'Yan Wasan Nigeria A Gasar Paralympics Na Ci Gaba Da Samun Nasarori
Sep 15, 2016 01:23Rahotanni daga birnin Rio de Janeira na kasar Brazil na nuni da cewa tawagar 'yan wasan Nijeriya a gasar Olympics ta nakasassu da ake gudanar a kasar Brazil din suna ci gaba da nuna bajinta inda ya zuwa yanzu suka lashe lambar zinare ta guda ta 8 da kuma azurfa ta tagulla guda uku.
-
Gwamnatin Amurka Ta Dage Takunkumin Da Ta Kakaba Kan Kasar Ivory Coast
Sep 14, 2016 11:38Gwamnatin Amurka ta sanar da dage takunkumin tattalin arziki da ta kakaba kan kasar Ivory Coast.
-
'Yan Kwallon Zaune Na Makafi Na Aljeriya Sun Ki Karawa Da Na Isra'ila a Gasar Para Olympics
Sep 13, 2016 14:19'Yan kungiyar kwallon zaune ta makafi na kasar Aljeriya sun ki amincewa su kara da takwarorinsu na haramtacciyar kasar Isra'ila a gasar Olympics ta nakasassu da a halin yanzu ake ci gaba da gudanarwa a kasar Brazil.
-
Jamus : An Cafke Siriyawa Uku Bisa Zargin Alaka da (IS)
Sep 13, 2016 06:41Offishin mai gabatar da kara na gwamnatin Jamus a yau Talata ya sanar da cafke wasu 'yan gudun hijira uku 'yan asalin kasar Siriya bisa zarginsu da alaka da kungiyar 'yan ta'adda ta (IS).
-
David Camaroon ya yi murabus daga kujerar sa ta Majalisa
Sep 13, 2016 00:43Watani biyu bayan yin murabus daga kujerar firaminista, Tsohon firaministan Burtaniya David Cameron ya sanar da yin murabus daga majalisar dokokin kasar.
-
Rasha ta fara gudanar da aikin Agaji a Halab na Siriya
Sep 13, 2016 00:43Ministan Harakokin wajen Rasha ya sanar da cewa bayan yarjejjeniyar tsagaita wuta na maku guda na guda, ba tare da bata lokaci ba, jami'an Agajin kasar za su fara gudanar da aiyukan su a garin Halab.