-
Shugaban Faransa Ya Ce: Martanin Amurka Kan Harin 11 Ga Watan Satumba Ya Kara janyo Barazanar Ta'addanci A Duniya
Sep 11, 2016 23:30Shugaban kasar Faransa ya yi furuci da cewa matakin da gwamnatin Amurka ta dauka bayan harin ta'addancin ranar 11 ga watan Satumban shekara ta 2001 kan tagwayen gine-ginen cibiyar kasuwancin Amurka ya kara janyo bullar barazanar ayyukan ta'addanci a duniya.
-
Ana ci gaba da ceton 'yan hijra a ruwan Bahrum
Sep 11, 2016 13:18Kungiyar Agaji ta sanar da ceto 'yan gudun hijra kimanin 700 a ruwan Meditaraniya
-
Amurka Na Juyayin Harin 11 ga Watan Satumba
Sep 11, 2016 06:16Yau Lahadi, Amurkawa na juyayin sheraru 15 da aukuwar harin 11 ga watan Satumba 2001.
-
Amurka Da Japon Na Son A Dauki Tsauraren Matakai Kan Pyongyang
Sep 11, 2016 06:15Kasashen Amurka da Japon sun ce suna bukatar a dauki tsauraren matakai mafi dacewa akan shugaba Pyongyang na Koriay ta Arewa bayan gwajin makamin nukiliyar baya bayan nan.
-
Musulmai Dake Aikin Hajji Na Tsayuwar Arfa
Sep 11, 2016 06:15Yau Lahadi ce tara ga watan Zul-Hijja al'ummar musulmi da su ka samu sukunin yin aikin hajjin bana ke tsayuwar Arfa, a filin Arfa da ke wajen birnin Makkah.
-
Daruruwan Mutane Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Allah Wadai Da Al Saud A Jamus
Sep 11, 2016 01:25Daruruwan mutanen kasar Jamus sun gudanar da wata zanga-zangar kin jinin mahukutan Saudiyya a birnin Berlin na kasar Jamus suna masu Allah wadai da abin da suka kira "danyen aikin" da mahukuntan Saudiyyan suke aikatawa a duk fadin duniya.
-
Jamus ta bukaci zartar da yarjejjeniyar da aka cimma tsakanin Rasha da Amurka kan kasar Siriya
Sep 10, 2016 06:37Ministan harakokin wajen Jamus ya bukaci dukkanin bangarorin dake fada da juna a kasar Siriya da su zartar da yarjejjeniyar da aka cimma tsakanin kasashen Rasha da Siriya
-
Alhazai Sun Fara Shirye-Shiryen Fara Aikin Hajji A Gobe Asabar
Sep 09, 2016 13:56Miliyoyin alhazai da suka fito daga kasashe daban-daban na duniya na shirin fara aiwatar da aikin hajji na bana a gobe Asabar a garin Makka ranar da ake kiransa da 'ranar tarwiyya' duk kuwa da raguwar yawan alhazan da aka samu a bana.
-
Amurka ta kara yawan Sojojin ta A kasar Iraki
Sep 09, 2016 04:04Majiyar tsaron Amurka ta sanar da kara yawan Sojojin ta dake Iraki
-
Koriya Ta Arewa Ta Gwada Makamin Nukiliya Mafi Girma
Sep 09, 2016 01:08Koriya ta Arewa ta sanar da cewa tayi nasara gwada wani makamin nukiliya mafi girma da bata taba yin irinsa ba a yau Juma'a