-
Siriya : Kery Da Lavrov Zasu Gana A Geneva
Sep 08, 2016 23:55A yau Juma'a ne ake sa ran sakatarorin harkokin wajen kasashen Amurka da Rasha, zasuyi wata ganawa a Geneva da zumar cimma matsaya guda akan yadda za'a shawo kan rikicin kasar Siriya.
-
Amurka ta yi tayin sayarwa Saudiya makamai na $ biliyan 115
Sep 08, 2016 06:22Shugaban kasar Amurka ya yi tayin sayarwa masarautar Saudiya makamai na $ bilyan 115
-
Gwatemala : Zabtarewar Kasa Ta Kashe Mutane 9
Sep 07, 2016 12:52Jami'an agaji a kasar Guwatemala sun sanar da cewa mutane akalla tara ne suka rasa rayukansu sakamakon zabtarewar kasa bayan ruwan sama da aka samu masu karfin gaske a kudancin babban birnin kasar.
-
Syria : An Dage Tattaunawa Tsakanin Kery Da Lavrov
Sep 07, 2016 12:38Jami'an diflomatsiya kasashen Amurka da Rasha sun sanar da cewa an dage tattaunawa kan batun Suriya ta tsakanin Sergueï Lavrov da John Kerry har zuwa ranakun takwas da tara na wanann wata.
-
UNICEF: Yara miliyan 50 ke yin hijira a duniya
Sep 07, 2016 06:19Asusun kula da kananan yara na MDD UNICEF ya ce kusan yara miliyan 50 suke barin kasashensu na asli sanadiyar yake-yake, da kuma wasu matsalolin da kan tasowa cikin kasashen nasu
-
UNICEF: Kimanin Kananan Yara Miliyan 50 Ne Suke Gudun Hijira A Duniya
Sep 07, 2016 01:26Asusun kula da tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya sanar da cewa kimanin kananan yara miliyan 50 ne suke gudun hijira a duk fadin duniya sakamakon yaki ko tashin hankali ko kuma tursasawa da suke fuskanta a kasashensu.
-
Kwamitin tsaron MDD ya tabbatar da zartar da yarjejjeniyar sulhu a Sudan ta kudu
Sep 06, 2016 06:49Jami'in Kwamitin tsaron MDD ya ce wajibi ne a zartar da yarjejjeniyar sulhu tsakanin kungiyoyin siyasar kasar Sudan ta Kudu.
-
G 20 : Ba'a Samu Daidaito Ba Tsakanin Amurka Da Rasha Kan Batun Siriya
Sep 05, 2016 01:24Yumkurin fahimtar juna akan rikicin Siriya tsakanin Amurka da Rasha ya cutura bayan da kasashen suka watse ba tare da fahimtar juna ba akan sabanin dake tsakaninsu kan batun Syria.
-
Koriya Ta Arewa Ta Sake Harba Makamai Masu Linzami
Sep 05, 2016 01:22Shughaban kasar Koriya ta Arewa Pyongyang ya sake harba wasu makamai masu linzami uku a safiyar wannan Litinin.
-
Amurka Zata Taimakawa Kasar Turkia Wajen Hukunta Masu Kokarin Yin Juyin Mulki
Sep 04, 2016 07:40Shugaba Barak Obama na kasar Amurka ya yi alkawarin taimakawa gwamnatin kasar Turkia don hukunta wadanda suke da hannu a yunkurin juya mulkin bai sami nasara ba a kasar.