-
Najeriya : Boko Haram Ta Kashe Mutane 11 A Borno
Feb 17, 2019 03:17Kamfanin dillancin labarun Sputnik na kasar Rasha ya ambato majiyar tsaro na cewa; 'Yan Kungiyar ta Boko Haram sun kai harin ne a wani masallaci a kusa da garin Maiduguri da ke Jahar Borno a jiya asabar
-
Kasar Kenya Ta Kirayi Jakadanta Daga Kasar Somaliya
Feb 17, 2019 03:15A jiya Asabar ne kasar ta Kenya ta kirayi jakadanta Lucas Tumbo daga Magadishu bisa sabanin da ya kunno kai a tsakanin kasashen biyu akan iyakokin ruwa
-
Aljeriya: An Yi Zanga-zangar nuna kin amincewa da tsayawa takarar shugaba Butefliqa
Feb 17, 2019 03:08Kungiyoyi daban-daban na kasar Aljeriya sun gudanar da wata Zanga-zanga ta nuna kin amincewa da tsayawa takarar shugabancin Abdulazizi Butafkilqa wanda yake fama da tsufa da rashin lafiya
-
Najeriya : Ba Siyasa A Dage Zabe Inji INEC
Feb 16, 2019 15:43Hukumar zaben mai zaman kanta a Najeriya, (INEC), ta bayyana cewa, babu siyasa a batun dage zagen shugabancin kasar da na ‘yan majalisu zuwa ranar 23 ga watan nan.
-
Harin Boko Haram Ya Yi Ajalin Sojojin Nijar 7
Feb 16, 2019 12:56Jami'an tsaron Nijar 7 suka rasa rayukkansu a harin da mayakan Boko haram suka kai da yammacin jiya Juma'a a garin Shetima Wangu dake jihar Diffa.
-
Shugaba Buhari Na Tarayyar Najeriya Ya Bayyana Takaicinsa Da Dage Zaben Da Aka Yi
Feb 16, 2019 08:20Shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Najeriya ya bayyana takaicinsa da yadda hukumar zabe ta dage zabubbukann da za'a gudanar a yau , musamman bayan da hukumar ta sha nanata cewa a shirye take ta gudanar da zaben
-
An Kashe Mutane Fiye Da 60 A Jahar Kaduna
Feb 16, 2019 07:51Wasu 'yan bindida da ba a san ko su wane ne ba sun kaddamar da hare-hare a kan fararen hula a cikin karamar hukumar Kajuru da ke jahar Kaduna a arewacin Najeriya a jiya Juma'a.
-
Zimbabwe: Masu Hakar Ma'adanai Kimanin 60 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Ambaliyar Ruwa
Feb 16, 2019 07:49Rahotanni daga kasar Zimbabwe sun ce akalla mutane 60 sun rasa rayukansu a daren jiya Juma'a, sakamakon ballewar wata babbar madatsar ruwa a yankin Kadoma.
-
Sudan: Wani Dan Sanda Ya Rasa Ransa A Zanga-Zangad Da Ke Gudana A Kasar
Feb 16, 2019 07:36Majiyoyin rundunar 'yan sanda a kasar Sudan sun sanar da mutuwar wani jami'in 'yan sanda a jiya, sakamakon munanan raunuka da ya samu a lokacin da masu zanga-zanga suka rutsa da shi.
-
Najeriya: INEC Ta Dage Zaben Shugaban Kasa Zuwa 23 Ga Fabrairu
Feb 16, 2019 00:30Hukumar zaben Najeriya INEC ta sanar da dage zaben shugaban kasa da aka shirya gudanarwa a yau Asabar a fadin kasar, sanarwar da ta zo 'yan sa'oi kafin fara gudanar da zaben.