-
Jami'an Tsaron Kenya Sun Kame Wani Madugun 'Yan Adawa
Mar 27, 2018 12:46Rahotanni daga Kenya sun ce jami'an tsaron kasar sun cafke deaya daga cikin jagororin 'yan adawar siyasa na kasar Miguna Miguna.
-
Tashin Gobara A Sansanin 'Yan Gudun Hijira A Nigeriya Ya Lashe Rayukan Mutane
Mar 27, 2018 07:22Bullar gobara a sansanin 'yan gudun hijira da ke garin Rann a jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya ta lashe rayukan mutane akalla biyar tare da raba wasu daruruwa da matsugunansu.
-
Al'ummar Mali Sun Fara Kafa Kungiyoyin Sa-Kai Masu Dauke Da Makamai Domin Kare Kai
Mar 27, 2018 07:15Al'ummar yankin tsakiyar kasar Mali sun sanar da kafa wata kungiyar dakarun sa-kai masu dauke da makamai domin kare kansu daga hare-haren ta'addanci.
-
Saliyo : An Tsaida Ranar Zaben Shugaban Kasa Zagaye Na Biyu
Mar 27, 2018 01:19Hukumar zabe ta kasa a Saliyo, ta tsaida ranar 31 ga watan Maris a matsayin ranar kada kuri'a a zaben shugaban kasar zagaye na biyu.
-
An Samu Raguwar Yaduwar Cutar Lassa A Najeriya
Mar 27, 2018 01:19Hukumar lafiya ta duniya ta ce an fara samun raguwar yaduwar cutar zazzabin Lassa a Najeriya.
-
Nijar : Mutum 10.625 Suka Kamu Da Cutar Tarin Fuka A Shekara 2017
Mar 27, 2018 01:18Ma'aikatar kiwan lafiya a jamhuriya Nijar ta ce mutum dubu goma da dari shida da ashirin da biyar ne (10,625) ne aka gano cewa suna dauke da cutar tarin fuka ko tuberculosis) da turanci a shekara 2017 da ta gabata.
-
Afirka Ta Kudu: Za A Fara Yin Shari'ar Jacob Zuma A Watan Aprilu Mai Zuwa
Mar 26, 2018 14:36Kamfanin dillancin labarun Faransa da ya dauki labarin ya ce tsohon shugaban na kasar Afirka ta kudu zai fuskanci tuhuma akan cin hanci da rashawa, wanke kudin haram, da kuma batun cinikin makamai.
-
Saliyo: "Yan Adawa Sun Zargi Gwamnatin Da Kokarin Haddasa Hargitsi
Mar 26, 2018 14:33Dan takarar shugabancin kasar Saliyo mai wakiltar jam'iyyar hamayya ya ce gwamnatin kasar tana son hana a yi zabe zagaye na biyu
-
Rasha Za Ta Mayar Da Martanin Korar Jami'an Diplomasiyyarta Da Kasashen Turai Su Ka Yi.
Mar 26, 2018 14:31Kamfanin dillancin labarun Sputnik ya ambato majiyar gwamnatin kasar Rasha na cewa korar jami'an diplomasiyya fiye da 100 da Birtaniya da kawayenta su ka yi zai fuskanci mai da martani.
-
An Fara Gudanar Da Zaben Shugabancin Kasa A Masar
Mar 26, 2018 08:06An bude rumfunar zabe a larduna 27 da suke kasar Masar a safiyar yau Litinin domin fara gudanar da zaben shugaban kasa.