-
Kenya: Zanga-Zangar Nuna Rashin Amincewa Da Cin Zarafin Mata A Kenya
Feb 25, 2018 03:46Cincirindon mata ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a birnin Nairobi fadar mulkin kasar Kenya, domin nuna bacin ransu dangane da cin zarafin da suka ce ana yi wa mata a kasar.
-
Rikici Ya Hallaka Mutane 2 A Kudancin Kasar Libiya
Feb 24, 2018 15:32Hukumomin kasar Libiya sun sanar da mutuwar mutane biyu sanadiyar harin masu dauke da makamai a wani wurin binciken jami'an tsaro dake kudancin kasar
-
'Yan Gudun Hijrar Kwango 5 Sun Mutu A Ruwanda
Feb 24, 2018 15:32'Yan sandar kasar Ruwanda sun sanar da mutuwar 'yan gudun hijrar kasar jamhoriyar Kwango 5 a yayin zanga-zangar kin jinin hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya FAO
-
Amirka Ita Ce Sanadin Rikicin Sudan Ta Kudu
Feb 24, 2018 15:30Shugaban kasar Sudan ta kudu ya bayyana cewa gwamnatin Amirka ita ce sanadin tashin hankali da rikicin kasarsa
-
Majalisar Koli Ta Malaman Addinin Musulunci A Kasar Algeria Ta Fitar Da Fatawar Haramta Hijira Zuwa Turai Ba Bisa Ka'ida Ba
Feb 24, 2018 08:47Majalisar koli ta malaman addinin musulunci a kasar Algeria ta fitar da fatawar haramta hijira zuwa kasashen turai ba bisa ka'aida ba.
-
An Gano Rumbun Ajiyar Makamai Mai Girma A Kan Iyakar Kasashen Mali Da Algeria
Feb 24, 2018 08:25Gwamnatin kasar Algeria ta bada sanarwar gano wani rumbun ajiyar makamai da kayakin yaki a kan iyakar kasar da kasar Mali.
-
Iyayenda Yayansu Suka Bace A Jihar Yobe Zasu Shiga Kungiyar "A Dawo Da Yan Matammu" Ta Kasa.
Feb 24, 2018 08:23Iyayen yan makaranta yan mata wadanda aka sace a makarantar Dapchi ta jihar Yobe sun bayyana anniyarsu ta shiga kamfain na "A dawo da yan matammu" wanda ya sami karbuwa a fagen kasa da kasa don dawo da yan mayan makarantar Chibok da aka sace a baya.
-
Sabon Rahoton MDD Akan Take Hakkin Bil'adama A Kasar Sudan Ta kudu
Feb 24, 2018 03:16A jiya juma'a ne Majalisar Dinkin Duniyar ta fitar da rahoto da a ciki ta bayyana cewa yadda ake ci gaba da take hakkin bil'adama a kasar Sudan ta kudu
-
Yemen: An Halaka Sojojin Saudiyya Biyu
Feb 24, 2018 03:11An kashe sojojin na Saudiyya biyu ne ta hanyar harbinsu daga nesa da wani kwararren maharbi na sojojin Yemen ya yi.
-
Somaliya: An Sami Karin Wadanda Suka Rasu Sanadiyyar Tashin Bom
Feb 24, 2018 03:08Rahotanni daga babban birnin kasar ta Somaliya sun ce adadin wadanda suka rasun ya karu zuwa 18 da kuma wasu 20 da suka jikkata