-
'Yan Ci-Rani Fiye Da 100 Sun Nutse A Tekun Mediterania
Jan 20, 2019 03:00Wani jirgin ruwa mai dauke da 'yan ci rani 120 da ke kan hanyar Libya zuwa Italiya ya nutse a tekun mediterania
-
Madagaska : Rajoelina, Ya Yi Rantsuwar Kama Mulki
Jan 19, 2019 11:57A Madagaska, yau Asabar ne zababen shugaban kasar, Andry Rajoelina, ya yi rantsuwar kama aiki a wani babban biki da aka gudanar da filin kwallon kafa na Antananarivo babban birnin kasar.
-
DR Congo Ta Yi Watsi Da Bukatar Kungiyar (AU)
Jan 19, 2019 11:18Gwamnatin jamhuriya Demokuradiyyar Congo, ta yi watsi da bukatar kungiyar tarayya Afrika (AU), wacce ta nemi da a dakatar da fitar da sakamakon zaben shugaban kasar na dindindin.
-
Fira Ministan Burkina Faso Ya Yi Murabus
Jan 19, 2019 10:37Fira ministan Burkina Faso, Paul Kaba Thieba, ya yi murabus tare da sauren manbobin gwamnatinsa.
-
MDD Ta Nuna Damuwarta Da Halin Da Kasar Libya Take Ciki
Jan 19, 2019 03:08Jakadan MDD na musamman a kasar Libya ya bayyana cewa kasar Libya, musamman yankin kudancin kasar, har yanzun yana cikin mumunan hali na tabarbarewar harkokin tsaro.
-
An Gudanar Zanga-Zangar Goyon Bayan Marzia Hashimi A Najiriya
Jan 19, 2019 03:07Wasu Musulmi a tarayyar Nageriya sun yi ta naga hotunan Marzia Hashimi 'yar jaridan nan ta Presstv wacce aka kama a Amurka a kwanakin da suka gabata tare da bukatar a sake ta.
-
Rahoto: Sojojin Najeriya Fiye Da 100 Aka Kashe Daga 26 Na Disamba Zuwa Yanzu
Jan 18, 2019 13:16Wani rahoto da kungiyoyin bayar da agaji masu zaman kansu suka harhada ya nuna cewa, fiye da sojojin najeriya 100 aka kashe a yankunan arewa maso gabashin Najeriya daga ranar 26 ga watan Disamban da ya gabata ya zuwa yanzu.
-
Mali: Jiragen Yakin Faransa Sun Kashe 'Yan Ta'adda 15
Jan 18, 2019 13:15Rundunar sojin kasar faransa ta sanar da cewa, dakarun kasar sun samu nasarar halaka wasu 'yan ta'adda 15 a kasar mali.
-
Sudan: Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Cigaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnati
Jan 18, 2019 08:36Rahotanni daga Sudan sun ce mutanen biyu da jami'an tsaro su ka kashe su ne wani karamin yaro da kuma likita
-
Tarayyar Afirka Tana Da Shakku Akan Sakamakon Zaben Kasar Demokradiyyar Congo
Jan 18, 2019 08:30Shugaban cibiyar tarayyar Afirka Moussa Faki Mahamat ya fada a jiya Alhamis cewa; Da akwai shakku mai yawa akan sakamakon zaben jamhuriyar Demokradiyyar Congo da aka yi a watan Disamba