-
Tarayyar Afrika Ta Bayyana Tababanta Kan Sakamakon Zaben Kasar Congo
Jan 18, 2019 03:14Kungiyar tarayyar Afrika ta bayyana damuwarta da sakamakon zaben shugaban kasa wanda aka gudanar a kasar Kongo Kinshasa.
-
Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnati A Kasar Sudan
Jan 18, 2019 03:13Wadanda suka ganewa idanunsu sun bayyana cewa a jiya Alhamis ma masu zanga-zangar kin jinin gwamnatin shugaba Umar Hassan Albashir sun sake fitowa a kan titunan birnin Khartun babban birnin kasar, inda jami'an tsaro suka tarwatsasu da hayaki mai sa hawaye.
-
"Yan Gudun Hijira Daga Najeriya Suna kwarara Zuwa Kasar Chadi
Jan 17, 2019 15:55Gwamnatin kasar Chadi ta sanar da cewa 'Yan gudun hijira 7000 ne daga Najeriya su ka shiga cikin kasar
-
Masar:Babu Wani Jami'in Gwamnati Da Zai Yi Tafiya Ba Tare Da Izinin Shugaban Kasa Ba
Jan 17, 2019 08:31Shugaban kasar Masar Abdul Fattah Assisi ya bada umurnin kan cewa babu wani babban jami'an gwamnatin kasar da zai sake yin tafiya zuwa kasashen waje ba tare da izinin sa ba, daga ciki har da Shugaban Jami'an Al-Azhar.
-
Buhari Ya Bukaci Taimakon Mutanen Don Gano Barayin Kudaden Gwamnati
Jan 17, 2019 08:26Shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci taimakon mutanen kasar don gano barayin kudaden jama'a.
-
Mutane 20 Ne Suka Rasa Rayukansu A Yan Bindiga A Tsakiyar Mali
Jan 17, 2019 08:24Mutane akalla 20 ne suka rasa rayukansu a lokacinda wasu yan ta'adda suka kai hari a kan wani kauye kusa da kan iyakar kasar Mali da Niger
-
Sojojin Halifa Haftar Sun Fara Shirin Kwace Tripoli Babban Birnin Kasar Libya
Jan 17, 2019 08:23Wasu majiyoyin Diblomasiyya sun bayyana cewa sojojin Halifa Haftar a kasar Libya sun fara shirin kwace iko da birnin Tripoly Babban birnin kasar wanda zai kawo karshen gwamnatin hadin kan kasa wacce Fa'iz Suraj yake jagoranta.
-
Gabon : Bongo, Ya Koma Morocco Don Ci Gaba Da Jinya
Jan 17, 2019 01:34Shugaba Ali Bongo Odimba na Gabon, ya koma jinya a kasar Morocco, kasa da sa'o'i 24 bayan ya koma koma gida inda ya halarci bikin rantsar da sabuwar gwamnati.
-
Kotun ICC, Ta Yi Watsi Da Sallamar Laurent Gbagbo
Jan 17, 2019 00:36Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, ICC, ta dakatar da sakin tsohon shugaban kasar Ivory Coast, Laurent Gbagbo, bayan da masu shigar da kara na kotun suka daukaka kara.
-
Mali : MDD, Ta Damu Kan Kasa Aiwatar Da yarjejeniyar Zaman Lafiya
Jan 17, 2019 00:11Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, ya nuna matukar damuwarsa akan tsaikon da ake fuskanta wajen aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya 2015 da aka cimma tsakanin bangarori a kasar Mali.