-
Ci gaba da Kame tare da zartar da hukuncin kisa A Saudiya
Jul 21, 2016 01:26A yayin da aka watsa rahoton karuwar zartar da hukunci kisa A saudiya, Majiyoyin tsaron kasar sun sanar da cabke Mutane da dama kan zarkin su da hanu wajen harin baya baya nan da aka kai a wasu yankunan kasar.
-
An kafa Dokar Ta-baci A Turkiyya
Jul 21, 2016 01:21Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan Ya kafa dokar ta-baci, ta tsawan watanni uku bayan yunkurin juyin mulkin da bai yi nasara ba a kasar.
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Zata Shiga Tsakanin Masar Da Qatar Don Sulhuntawa
Jul 20, 2016 10:03Kungiyar kasashen Larabawa zata shiga tsakanin kasar Masar da Qatar.
-
Hukumar Cin Gashin Kan Palasdinu Ta Bukaci Kawo Karshen Kisan Palasdinawa
Jul 19, 2016 00:43Ma'aikatar harkokin wajen hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ta bukaci kawo karshen hare-haren wuce gona da iri kan Palasdinawa.
-
Damuwar Amurka Akan Rusa Babbar Jam'iyyar Adawa Da Gwamnatin Bahrain Ta yi
Jul 18, 2016 13:22Damwuar Amurka Akan Rusa Babbar Jam'iyyar Adawa Da Gwamnatin Bahrain Ta yi.
-
Kusan Mutane 6000 Aka Kame A Turkiya Akan Batun Juyin Mulki.
Jul 18, 2016 13:20Kusan Mutane 6000 Aka Kame A Turkiya Akan Batun Juyin Mulki.
-
Al'ummar Bahrain Sun Nuna Rashin Amincewarsu Da Rusa Jam'iyyar Alwifaq
Jul 18, 2016 05:58Al'ummar kasar Bahrain a dukkanin yankunan kasar sun fito akn tituna suna nuna rashin amincewarsu da hukuncin da kotun masarutar kasar ta yanke na rusa babbar jam'iyyar siysa a kasar ta Alwifaq.
-
Sojojin Syria Suna Ci Gaba Da Kwace Yankunan Da Suka Rage A Hannun 'Yan Ta'adda A Aleppo
Jul 18, 2016 05:38Dakarun gwamnatin kasar Syria suna ci gaba da kara nausawa a cikin yankunan gundumar Aleppo da ke hannun 'yan ta'adda a daidai lokacin da Turkiya ta shagaltu da batun juyin mulki.
-
An Koma Yakar IS Tun Daga Turkiyya
Jul 17, 2016 13:25Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar a wannan Lahadi cewa, kawacen yaki da kungiyar 'yan ta'ada na IS ya koma bakin aikinsa tun daga Turkiyya bayan dakatarwa saboda yunkurin juyin mulkin ba baiwi nasara ba.
-
Masarautar Bahrain Na Shirin Gurfanar Da Ayatollah Isa Kasim
Jul 17, 2016 06:51Masarautar mulkin mulukiya ta kasar Bahrain na shirin gurfanar da Ayatollah Sheikh Isa Kasim a gaban kuliya bisa zarginsa da karbar kudaden zakka da khumusi.