-
Lavrov: Ficewar Sojojin Rasha Daga Siriya, Don Karfafa Tattaunawar Sulhu Ne
Mar 16, 2016 13:51Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov ya bayyana cewar kasar Rasha ta janye wani bangare na sojojinta daga kasar Siriya ne don karfafa shirin tattaunawar sulhu da ake yi da nufin kawo karshen rikicin kasar cikin ruwan sanyi.
-
Pakistan : Bam Ya Kashe Mutane 15 A Cikin Wata Bas
Mar 16, 2016 08:51Rahotanni daga kasar Pakistan na cewa mutane 15 suka rasa rayukan su biyo bayan fashewar wani bam a cikin wata matar bas.
-
Hezbollah Ta Musunta Janyewa Daga Syria
Mar 16, 2016 08:50kungiyar hizbollah ta kasar Lebonan ta musunta jitan-jitan cewa ta fara janye dakarun ta daga fagen daga a kasar Syria.
-
Sojojin Yamen Sun Halaka Sojojin Hayar Saudiyya Masu Yawa A Arewacin Kasar Ta Yamen
Mar 15, 2016 13:43Sojojin gwamnatin Yamen sun kai wani harin bazata kan sansanin sojojin kawance da masarautar Saudiyya ta dauki hayarsu, inda suka halaka sojojin hayar masu tarin yawa.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yaba Da Raguwar Tashe Tashen Hankula A Siria
Mar 15, 2016 04:08Majiyar majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa Majalisar ta yaba da yadda tashe
-
Kasar Faransa Ta Bayyana Damuwarta Kan Yuyiwan Shigar Yan Ta'adda Tarayyar Turai
Mar 15, 2016 04:06Ministan tsaron kasar Faransa ya bayyana damuwarsa kan yiyuwar shigar yan ta'adda tarayyar turai.
-
Hukumomin Turkiyya Sun Ce Wata Mace 'Yar PKK Ce Ta Kai Harin Birnin Ankara
Mar 14, 2016 12:49Hukumomi a kasar Turkiyya sun bayyana cewar sun gano mace guda daga cikin mutane biyun da ake zargi da kai mummunan harin kunar bakin wake da aka kai birnin Ankara a jiya Lahadi da yayi sanadiyyar mutuwa da raunata wani adadi mai yawa na mutanen kasar.
-
Pakistan : Ruwan Sama Ya Kashe Mutane 28
Mar 14, 2016 03:02A kasar Pakistan ruwa sama tamakar da bakin kwarya da aka samu kwanan nan ya yi sanadin mutuwar mutane akalla 28 kamar yadda mahukuntan wannna kasa suka sanar a jiya Lahadi.
-
Turkiyya : Mutane 34 Suka Mutu A Sabon Harin Ankara
Mar 14, 2016 03:00Hukumomi a kasar Turkiyya sun sanar cewa adadin mutanen da suka rasa rayukan su bayan fashewar wani bam mai karfi a tsakiyar Ankara babban birnin kasar sun kai 34.
-
Gwamnatin H.K.Isra'ila Tana Ci Gaba Da Jinyar 'Yan Ta'addan Da Suke Yaki A Kasar Siriya
Mar 13, 2016 00:35Bayan bullar dalilai da hujjoji kwarara kan matakin da mahukuntan haramtacciyar kasar Isra'ila ke dauka na gudanar da jiyya ga 'yan ta'addan da suka samu raunuka a kasar Siriya, a halin yanzu jami'an sojin Yahudawan Sahayoniyya sun fara yin furuci da kansu.