-
Birtaniya: Dubban Mutanen London Sun Kutsa Majalisa.
Jun 29, 2016 04:05Mazauna birnin London masu adawa da ficewa daga Trayyar Turai Sun yi Zanga-zanga.
-
Ministan Kudin Kasar Britania Ya Ce Mai Yuwa A Kara Kudaden Haraji Kan Mutane Bayan Ficewar Britania Daga EU
Jun 28, 2016 11:39Mai yuwa gwamnatin kasar Britania mai zuwa ta kara kudaden haraji ta kuma kara tsuge bakin anjihunta
-
An kai harin ta'addanci a Labanon
Jun 28, 2016 06:52Harin ta'addanci a yankin gabashin Baka'a na kasar Labanon ya yi sanadiyar mutuwa mutane 6 da kuma jikkatar Mutane 19.
-
Taron Farko Na EU, Bayan Ficewar Biritaniya
Jun 28, 2016 01:53Yau Talata, shugabanni da gwamnatoci na kasahen kungiyar tarayya turai ke taro domin cilastawa Biritaniya gaggauta ficewa daga cikin kungiyar ta EU.
-
Argentina : An Nemi Messi Ya yi Hakuri
Jun 28, 2016 01:53Shugaban Argentina ya nemi dan wasan kwallon kasarsa, wato Lionel Messi da yayi hakuri ya ci gaba da murzawa kasar leda.
-
Amurka Ta yi Maraba Da Nasarar Kwato Falluja
Jun 28, 2016 01:52Amurka ta ce babbar nasara kwato birnin Falluja da dakarun kasar Iraki sukayi daga hannun 'yan ta'adan IS.
-
Birtaniya Ta Kafa Kwamitin Ficewa Daga Turai.
Jun 27, 2016 14:30Pira ministan Birtaniya Ya sanar da kafa Kwamitin Bin diddigin Ficewa daga tarayyar turai.
-
Kasar Girka ta ce Kungiyar Tarayyar Turai ta yi sanadiyar Fitar Burtaniya daga cikinta
Jun 27, 2016 06:01Ministan Harakokin wajen kasar Girka ya ce siyasar wasu kasashen kungiyar tarayyar Turai ita ta sanya fitar Burtaniya daga cikinta
-
Majami'ar Birnin Landan Ta Shirya Buda Baki
Jun 27, 2016 00:37Daya daga cikin manyan majami'oin mabiya addinin kirista mafi dadewa a birnin landan an kasar Burtaniya ta kirayi taron buda baki.
-
Mabiya Addinin Buda Na Keta Alfarmar Wurare Masu Tsarki Na Musulmi A Myanmar
Jun 26, 2016 23:55Masu tsattsauran ra'ayi na mabiya addinin Buda a kasar Myanmar suna ci gaba da cin zarafin musulmi da keta alfamar masallatai da wuraren ibada na mabiya addinin muslunci.