-
Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Fitar Da Jerin Sunayen Da Zata Kashe
May 03, 2016 01:07Wasu gungun 'yan ta'addan kungiyar Da'ish da suke kula da harkar sadarwar kungiyar ta hanyar na'ura mai kwakwalwa sun fitar da wasu jerin sunayen da kungiyar ta Da'ish zata kashe ciki har da sojojin Amurka.
-
Paparoma Francis Ya Bukaci Warware Rikicin Kasar Siriya Ta Hanyar Lumana
May 03, 2016 01:06Shugaban darikar Catholica ta mabiya addinin Kirista ta duniya ya bukaci warware rikicin kasar Siriya ta hanyar lumana.
-
Shugaban Kungiyar Ansarullah Ta Yamen Ya Yi Suka Kan Wasu Kasashen Gabas ta Tsakiya
May 03, 2016 01:04Shugaban kungiyar Ansarullahi ya yi kakkausar suka kan bakar siyasar wasu kasashen yankin gabas ta tsakiya da suka zame 'yan amshin shatar yahudawan sahayoniyya da Amurka.
-
Rasha Ba Za Ta Nemi Syria Ta Daina Kai Hare-hare A Aleppo Ba
May 01, 2016 01:24Kasar Rasha ta ce ba fa za ta nemi Syria ba ta daina kai hare-haren ta akan Aleppo ba, kamar yadda karamin ministan harkokin wajen kasar Guennadi Gatilov ya sanar.
-
‘Yan Ci-rani 84 Sun Bata A Tekun Libya
May 01, 2016 01:20kungiyar kula da kaurar jama'a ta duniya ta ce bakin haure kimanin 84 ne suka bace bayan da kwale-kwalen da suke ya kife a tekun Libya.
-
Shugaba Holland ya soki wadanda suka sanya wuta a massalacin Musulmai
Apr 30, 2016 12:43Shugaban Kasar Faransa Fransois Holland ya ce ba za su amince da duk wani yunkuri na kai hari ga wani Addini a kasar ba
-
Gwamnatin Hadin Kan Kasa A Libiya Ta Fara Shirin Daukan Matakin Yaki Da Ta'addanci
Apr 29, 2016 13:52Fira ministan gwamnatin hadin kan kasa a Libiya ya bada labarin cewa; Gwamnatinsa ta fara gagarumin shirin shawo kan ayyukan ta'addancin kungiyar Da'ish a fadinn kasar.
-
Ministan harkokin Wajen Biritaniya Ya Ziyarci Cuba
Apr 29, 2016 01:22Ministan harkokin wajen kasar Biritaniya Philip Hammond, ya kai wata ziyara a kasar Cuba, wace ke zamen ta farko ta wani babban jami'in kasar ta Biritaniya tun bayan shekara 1959.
-
Rasha: ISiS nada manbobi dubu 33 a Kasashe Siriya da Iraki
Apr 28, 2016 00:46Kungiyar Leken asirin Sojin Rasha ta sanar da cewa kungiyar ISIS nada manbobi dubu 33 a kasashen Siriya da Rasha.
-
De Mistura ya bukaci a raya yarjejjeniyar tsagaita wuta a kasar Siriya
Apr 27, 2016 23:41Wakilin Majalisar Dinkin Duniya kan kasar Syria ya ce wajibi a sabunta raya yarjejjeniyar tsagaita wuta a kasar Syria