-
Venezuela Za Ta Gabatar Da Sabuwar Shawarar Karfafa Kasuwar Man Fetur
Feb 21, 2016 07:12Sakamakon ci gaba da fadin farashin man fetur a kasuwar duniya, shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana cewar kasarsa tana shirin gabatar da wasu sabbin shawarwari ga kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC da ma wadanda ba na OPEC din ba kan yadda za a karfafa kasuwar man.
-
Taimakon Faransa ga kasashen Afirka
Feb 21, 2016 03:06Kasar Faransa ta yi alkawarin kara taimakon da ta ke baiwa wasu Kasashen Afirka a bangaren tsaro.
-
Rasha Ta Jadadda Goyon Bayanta Ga Dakarun Siriya Wajen Yaki Da Ta'addanci.
Feb 21, 2016 03:02Kasar Rasha ta ce za ta ci gaba da goyon bayan da take baiwa dakarun tsaron Siriya a yakin da suke yi da ta'addanci.
-
Christine Lagarde Ta Sake Zama Shugabar Asusun IMF
Feb 19, 2016 13:35Mme Lagarde zata sake shugabancin asusun a wani wa'adi na shekaru 5.
-
Libiya : Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Mutane 40
Feb 19, 2016 12:16Akasarin wadanda aka kashe a birnin Sabrata 'yan Tunusia ne.
-
Koma Bayan Farashin Man Fetur A Asiya
Feb 19, 2016 09:11Farashin Man Fetur ya sami koma baya a nahiyar Asiya a yau juma'a.
-
Gwamnatin DR Congo Zata Fara Bincike Kan Sojojin Kasarta Kan Zargin Yin Fyade Ga Kananan Yara A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Feb 19, 2016 02:08Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta sanar da cewa; Zata fara gudanar da bincike kan sojojin kasarta da suke aiki karkashin dakarun Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya kan zargin yin fyade ga kananan yara.
-
M.D.D. Ta Yi Allah Wadai Da Rikicin Da Ya Kunno Kai A Daya Daga Cikin Sansanonin 'Yan Gudun Hijira Da Ke Kasar Sudan Ta Kudu
Feb 18, 2016 23:58Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da rikicin kabilanci da ya kunno kai a sansanin 'yan gudun hijira da ke arewa maso gabashin garin Malakal a kasar Sudan ta Kudu, rikicin da ya lashe rayukan mutane akalla 18.
-
MDD: Dubban Mutane Suna Bukatar Taimakon Gaggawa Na Abinci A Nijar
Feb 18, 2016 14:03Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar dubun dubatan mutane a Jamhuriyar Nijar suna bukatar taimakon abinci na gaggawa da magance irin matsalar rashin abinci da suke fuskanta.
-
Kungiyar Lafiya Ta Duniya Ta Bayyana Shirinta Na Yaki da Cutar Zika
Feb 17, 2016 13:28Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Ce tana bukatar $ million 56 domin yakin da cutar Zika