-
Tashin Bam Ya Hallaka Mutum 5 A Libiya
May 31, 2018 02:15Majiyar tsaron kasar Libiya ta sanar da mutuwar mutum biyar sanadiyar tarwatswar wato mota da aka shaketa da bama-bamai kusa da garin Derna dake gabashin Tripoli babban birnin kasar
-
An Yanke Daukin Shekaru 14 Ga Tsohon Gwamnan Jihar Taraba
May 31, 2018 02:13Babbar kotun Najeriya da ke birnin Abuja ta yanke hukuncin dauri a gidan yari kan tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame har tsawon shekaru 14 ba tare da zabin biyan tara ba.
-
Fira Ministan Tunusiya Ya Dauki Alkawarin Gudanar Da Gyare-Gyare A Kasarsa
May 30, 2018 15:07Fira ministan Tunusiya ya ce: Tabbas gwamnatinsa tana fuskantar matsaloli a fagen gudanar da ayyukanta sakamakon haka dole ne ya dauki matakin gudanar da gyare-gyare da nufin bunkasa ci gaban kasar.
-
Kungiyar AU Ta Nuna Damuwa Kan Tsoma Bakin Kasashen Waje A Harkokin Kasar Somaliya
May 30, 2018 15:05Shugaban kungiyar Tarayyar Afrika ya bayyana damuwarsa kan yadda wasu kasashen waje musamman da ba na Afrika ba suke tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar Somaliya.
-
Zimbabwe : Za'a Yi Zabe A Ranar 30 Ga Wata Yuli
May 30, 2018 06:24Zimbabwe, za ta shirya manyan zabukanta na farko tun bayan kifar da mulkin tsohon shugaban kasar Robert Mugabe.
-
Saudiyya Ta Tallafa Wa 'Yan Gudun Hijira Boko Haram A Nijar
May 30, 2018 06:23Saudiyya ta mika wa gwamnatin Nijar wani tallafin abinci da kuma kayan agaji, da yawan kudinsu ya kai Miliyan 750 na kudin Cfa.
-
Babban Sakataren MDD Ya Fara Ziyarar Aiki Na Kwanaki Biyu A Kasar Mali
May 30, 2018 02:31Babban sakataren Majalisar dinkin duniya Antonio Guteres ya isa birnin Bamako babban birnin kasar Mali a jiya Talata a ziyarar kwanaki biyu da zai gudanar a kasar.
-
Nijeriya : Mutum 3 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Ruwan Gombe
May 30, 2018 02:30Limamin Masallacin Al-Burma a cikin birnin Gombe na Tarayyar Nigeria da wasu mutane biyu sun rasa rayukansu sanadiyyar ambaliyar ruwa da aka yi a yammcin ranar litinin da ta gabata.
-
Babban Sakataren MDD Na Ziyara A Mali
May 30, 2018 02:29Babban sakataren Majalisar dinkin duniya Antonio Guteres ya isa birnin Bamako babban birnin kasar Mali a jiya Talata a ziyarar kwanaki biyu da zai gudanar a kasar.
-
Kasashen Sudan Da Masar Zasu Karfafa Dangantaka A Tsakaninsu.
May 30, 2018 02:29Shugaban kasar Masar Abdulfatah Sisi da ministan harkokin wajen kasar Sudan sun gana a tsakaninsu, inda bangarorin biyu suka amince da karfafa dankon zumunci a tsakanin kasashen biyu.