-
Mun Kashe Sojojin Chadi, Saboda Ziyarar Firaministan Isra'ila_AQMI
Jan 21, 2019 01:09Kungiyar Al-Qaïda, reshen kasashen larabawa na Magreb, (Aqmi), ta dauki alhakin kai mummunan harin da ya yi sanadiyar mutuwar sojojin tawagar MDD, na kasar Chadi guda goma da raunata wasu 25.
-
Senegal : 'Yan Takara 5 Zasu Fafata A Zaben Shugaban Kasa
Jan 21, 2019 00:31Kotun tsarin mulki a Senegal, ta fitar da jerin sunayen 'yan takaran da zasu fafata a zaben shugaban kasar na watan fabrairu mai zuwa.
-
Najeriya : Buhari Ya Shirya Yin Magudi A Zabe_Obasanjo
Jan 21, 2019 00:01Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya zargi shugaba Muhammadu Buhari da shirya magudi domin lashe babban zaben kasar dake tafe.
-
An Fara Tsagaita Bude Wuta A Fadan Da Ake Yi A Kasar Libya.
Jan 20, 2019 15:38Wata majiya a birnin Tripoli babban birnin kasar Libya ta bayyana cewa an fara tsagaita budewa juna wuta a fadan da ake yi a kudu maso gabacin birnin a yau Lahadi.
-
Gwamnatin Kasar Masar Ta Bukaci A Kwace Dukiyoyin Dan Tsohon Shugaban Kasar.
Jan 20, 2019 15:36Gwamnatin kasar Masar ta bukaci a kwace dukiyar dan tsohon shugaban kasar Husne Mubarak da ke kasar Cyprus.
-
Mali : An Kai Hari Kan Tawagar Sojojin MINUSMA
Jan 20, 2019 07:31Majiyoyin tsaro daga Mali na cewa an kai wani hari kan tawagar wanzar da zaman lafiya ta MDD, ta MINUSMA a kasar Mali, wanda kuma ya yi sanadin mutuwar sojoji a kalla guda biyar.
-
DR Congo : Kotun Tsarin Mulki Ta Ce Tshisekedi Ne Ya Ci Zabe
Jan 20, 2019 07:12Kotun tsarin mulkin a Jamhuriya DR Congo ta sanar da amincewa da sakamakon zaben shugaban kasar da hukumar zaben kasar mai zaman kanta ta sanar a ranar 10 ga wata, wanda ya ayyana dan takarar jam'iyyar adawa Felix Tshisekedi a matsayin wanda ya lashe zaben.
-
Aljeriya: Wani Tsohon Janar Zai Kalubalanci Shugaba Buteflka A Zaben Shubaban Kasa
Jan 20, 2019 03:17Kwana daya daga sanar da lokacin da za a gudanar da manyan zabukan kasar Aljeriya, Janar Ali Gudairi mai ritaya ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin kasar
-
Somaliya: An Kai Harin Kunar Bakin Wake A Sansanin Soja
Jan 20, 2019 03:03Wata majiyar sojan Somaliya ce ta ba da labarin kai harin kunar bakin waje akan sansanin soja da yake a kudancin kasar
-
Sadiqul Mahadi Ya Bukaci MDD Da Ta Gudanar Da Binkce Akan Abubuwan Da Suke Faruwa A Sudan
Jan 20, 2019 03:01Shugaban jam'iyyar umma ta adawa a kasar Sudan ya bayyana bukatar ganin Majalisar Dinkin Duniya ta gudanar da bincike akan abin da yake faruwa a cikin kasar Sudan