-
Adadin Mutanan Da Suka Rasa Rayukansu A Harin Ta'addancin Somaliya Ya Haura Zuwa 20
Nov 10, 2018 02:22Akalla mutane 20 suka mutu yayinda da wasu sama da 40 suka jikkata bayan tashin wasu bama-bamai da aka sanya cikin motoci a birnin Mogadisho na kasar Somaliya, yau juma’a.
-
An Gano Wasu Manyan Kabaruka A Kasar Habasha
Nov 09, 2018 15:39Mahkuntan kasar ta Habasha ne su ka sanar da gano manyan kabaruka masu dauke da mutane 200 a yankin Aromiya
-
An kai Harin Kunar Bakin Wake A Kasar Somaliya
Nov 09, 2018 15:33'Yan sandan kasar ta Somaliya sun sanar da cewa a kalla mutane 17 ne su ka kwanta dama sanadiyyar wani harin kunar bakin wake da aka kai a babban birnin kasar Magadishu
-
Ebola : WHO Ta Yi Kira A Girke Sojoji A Jamhuriyar D. Congo
Nov 09, 2018 06:52Hukumar lafiya ta Duniya WHO, ta yi kira da a girke sojoji a Jamhuriyar Demokradiyyar Congo don karfafa sha'anin tsaro a yayin da kasar ke fama da barazanar cutar Ebola.
-
MDD Na Son A Dage Zaben Libiya Har Zuwa 2019
Nov 09, 2018 06:38Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci da a dage zabe a kasar Libiya har zuwa shekara 2019 mai zuwa.
-
Madagaska : Rajoelina Ke kan Gaba A Zaben Shugaban Kasa
Nov 08, 2018 11:57Hukumar zabe mai zaman kanta a Madagaska ta fitar da sakamakon wucin gadi na zaben shugaban kasar, wanda ya nuna cewa dan takara Andry Rajoelina ne ke kan gaba a zaben da kashi 45,07% na yawan kuri'un da aka kada.
-
Hatsarin Mota Ya Hallaka Mutum 47 A Kasar Zimbabwe
Nov 08, 2018 08:18Akalla mutane 47 sun rasa rayukansu bayan wasu motocin safa biyu sun yi karo da juna a tsakanin birnin Harare da garin Rusape da ke yankin Kudu maso gabashin kasar Zimbabwe.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kai Hari A Jihar Yobe
Nov 08, 2018 08:17Wasu 'yan bindiga da ake zargin mayakan Boko haram ne sun kai hari a garin Katarka na kusa da garin Damaturu na jihar Yobe dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya.
-
Gwamnan Jihar Ebonyi Yayi Barazanan Ajiye Aikinsa Dangane Da Mafi Karancin Albashi
Nov 08, 2018 03:14Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ya yi barazanar ajiye aikinsa idan har mafi karancin albashi na naira dubu 30 ya tabbata
-
Hukumar Zabe A Najeriya Zata Yi Amfani Da Ma'aikata Kimani 1,800 A Zaben Cike Gurbi Na Jihar Kwara.
Nov 08, 2018 03:13Hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Kwara na tarayyar Najeriya ta bada sanarwan cewa zata bukaci ma'aikata 1,825 don gudanar da zaben cike gurbi a jihar Kwara wanda za'a gudanar a ranar 17 ga watan Nuwamba da muke ciki.