-
Hamas ta karfafa matakan tsaro a kan iyakar zirin Gaza.
May 09, 2016 05:51Kungiyar gwagwarmayar Hamas ta Palastinu ta jibke Dakarun ta a kan iyakar zirin Gaza da Kasar Masar domin tunkarar mayakan kungiyar 'yan ta'addar ISIS.
-
Shugaban Hukumar Palasdinawa Yana Gudanar Da Ziyarar Aiki A Kasar Masar
May 09, 2016 02:19Shugaban Hukumar Cin Kwarya-Kwaryar Gashin Kan Palasdinawa yana gudanar da ziyarar aiki a kasar Masar domin tattauna hanyoyin kalubalantar bakar siyasar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar Palasdinu.
-
Hadin Gwiwan Saudiyya Da Isra'ila Wajen Cutar Da Al'ummar Palastinu
May 09, 2016 00:15A daidai lokacin da wasu kafafen watsa labarai suke ci gaba da fasa kwai dangane da boyayyiyar alaka da aiki tare da ke gudana tsakanin Saudiyya da haramtacciyar kasar Isra'ila, tsohon shugaban hukumar leken asirin haramtacciyar kasar Isra'ilan (MOSSAD), ya tabbatar da ingancin wadannan labarai.
-
Dakatar da kai hari shi ne sharadin ci gaba da tattaunawar Sulhu na kasar Yemen
May 08, 2016 07:38Kungiyar Gwagwarmar Ansarull... ta kasar Yemen ta gindaya sharadin cewa cimma duk wata matsaya na zaman lafiya a tattaunawar sulhu da ake yi a Yemen shine dakatar da hare-haren wuce gona da irin da masarautar Ali-sa'oud ke kaiwa cikin kasar.
-
Ganawar Mai Baiwa Jagora Shawara da Bashar Al-Asad
May 07, 2016 05:52Mashawarcin Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran kan al'amuran kasa da kasa ya bayyana cewa Iran za ta yi amfani da dukkanin karfinta wajen yaki da ta'addanci a yanki.
-
An kame Shugaban Kungiyar Saleka a Kamaru
May 07, 2016 05:21Majiyar tsaron Kamaru ta sanar da kame Shugaban Kungiyar 'yan tawayen Saleka na kasar Afikra ta tsakiya a kasar.
-
Sojojin Amurka Na Yakar Al'Qaida A Yemen
May 07, 2016 01:23Amurka ta tabbatar da cewa wasu sojojin ta sun isa kasar Yemen domin taimakawa kawacen da Saudiyya ke jagoranta wajen yaki da 'yan ta'ada Al'Qaida a yankin Moukalla dake kudu maso gabashin kasar ta Yemen.
-
Syria : An Tsawaita Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Da Kwanaki Uku A Halab
May 07, 2016 01:23Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta da kwanaki uku a birnin Halep dake arewacin kasar Syria.
-
Syria : An Tsawaita Yarjejeniyar tsagaita wuta Da Kwanaki Uku A Halep na Syria
May 07, 2016 00:52Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta da kwanaki uku a birnin Halep dake arewacin kasar Syria.
-
Akbar Wilayati Ya Fara Ziyara A Birnin Damascuss
May 06, 2016 14:21Mai baiwa jagoran juyin musulunci na Iran shawara akan harkokin siyasa, Ali Akbar Wilayati ya fara ziyarar aiki a Kasar syria.